Jam’iyyar NDC ta ware tikitin takarar shugaban kasa na zaben 2027 ga yankin kudu, yayin da ta ayyana cewa yankin arewa zai samu damar takara a 2031.
Jam’iyyar NDC ta ware tikitin takarar shugaban kasa na zaben 2027 ga yankin kudu, yayin da ta ayyana cewa yankin arewa zai samu damar takara a 2031.
Washington - Mai Alfarma Sarkin Musulmin Najeriya Sa’ad Abubakar III da da Kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN), sun rattaba hannu akan yarjejeniyar zaman lafiya.
Babu mamaki Joshua Dariye ya sake zama ‘Dan Majalisar Dattawa a Najeriya. Tsohon Gwamnan da aka yi wa afuwar satar N1.1bn, zai yi takarar Sanata a zaben 2023.
Tsohon Gwamnan Enugu, Dr. Chimaroke Nnamani ya kare Bola Tinubu daga masu sukarsa. Tsohon Gwamna mai goyon bayan Atiku, ya fito yana yabon ‘Dan takaran APC.
Wanda ya kafa cocin Christ Embassy Ministry, Fasto Chris Oyakhilome ya dakatar da dan uwansa, Daysman Oyakhilome Woghiren, daga mukaminsa a matsayin shugaban
Jihar Ondo Gwamnan Jihar Ondo Rotimi Akeredolu yayi ikrarin cewa dole kujerar shugabankasa ya koma yankin Kudu a 2023 saboda kada a saba yarjejeniyar mulkin ka.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Asiwaju Bola Tinubu, ya bukaci takwararsa na Labour Party, Mr Peter Obi, ya ja kunnen magoya bayansa don su dena yad
Dan siyasar na jam’iyyar Republican ya yi ikirarin cewa ‘yan siyasa masu kokarin tsige Buhari na jefa dimokuradiyya ne kanta cikin hadari, inji rahoton Punch.
Gwamna Kayode Fayemi na Jihar Ekiti ya sallami wasu daga cikin hadimansa da wasu masu rike da mukaman siyasa. Jaridar The Nation ta rahoto cewa wadanda aka ko
Gwamna Simon Lalong na jihar Filato a ranar Laraba ya soki Kiristocin da ke adawa da amincewarsa ta zama babban daraktan yakin neman zaben shugaban kasa na APC.
Siyasa
Samu kari