Jam’iyyar NDC ta ware tikitin takarar shugaban kasa na zaben 2027 ga yankin kudu, yayin da ta ayyana cewa yankin arewa zai samu damar takara a 2031.
Jam’iyyar NDC ta ware tikitin takarar shugaban kasa na zaben 2027 ga yankin kudu, yayin da ta ayyana cewa yankin arewa zai samu damar takara a 2031.
Mun tattaro dalilan da ke nuna ‘Yan takaran APC, PDP da NNPP na fuskantar barazanar Peter Obi. Mun fahimci LP za ta iya samun karbuwa a zaben 2023 mai zuwa.
Kotu ta sa ranar da za a fara shari’a da Bola Tinubu a kan zargin yi wa hukumar karya. Tinubu yana ikirarin ya yi karatu a Ibadan, amma masu an karyata shi.
Ashe duk maganar tsige Shugaban kasa da Sanatocin PDP ke yi salon kamfe ne. ‘Dan Majalisa mai wakilatar Akoko ya kawo dalilan da za su hana 'yan adawa nasara.
Abuja - Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ce ba ta amince da saka sunan Sanata Ahmed Lawan matsayin ‘yan takarar senata a Yobe ta Arewa da Godswi.
Rikicin majalisar dokokin Ondo ya sake ɗaukar wnni sabon salo yayin da a yau Talata, shugaban majalisar ya bayyana kujerun wasu mambobi biyu da ba bu kowa.
Jam'iyyar Accord Party ta samu gagarumin goyon baya a shirinta na kwace mulkin jihar Oyo, wasu jiga-jigai a APC da PDP sun tattara magoya bayansu sun koma can.
Keyamo da Melaye sun fara musayar maganganu tun bayan nada su a matsayin kakakin yakin neman zaben Bola Tinubu da Atiku Abubakar. Ba a fara kamfen din zaben shu
FCT, Abuja - A wata ganawa da ya yi da wasu ‘yan Najeriya kwanan nan a birnin Landan, Dayo Isra’ila, shugaban matasan jam’iyyar All Progressives Congress (APC).
Yayin da ake ganin watakila lamarin ya zo kaarshe, ɗan majalisar wakilan tarayya daga jihar Ribas, Solomon Bob, ya yi ikirarin cewa tsagin Atiku suka jawo rikic
Siyasa
Samu kari