Kwamitin tantancewa karkashin jagorancin shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda ya fara tantance gwamnoni da sauran yan takara a Abuja.
Kwamitin tantancewa karkashin jagorancin shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda ya fara tantance gwamnoni da sauran yan takara a Abuja.
Jam'iyyar APC ta fara fitar da sunayen wadanda za su tsaya mata takara a kujerun Majalisar tarayya, inda wasu fitattun yan majalisa duka rasa damar tazarce.
A 'yan kwanakin nan gwamna Wike na ganawa da jiga-jigan siyasar Najeriya a jam'iyyu mabambanta, lamarin da ke kara kada hantar Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP.
Jam’iyyar APC Ta Yi Karin Bayani Game da Rufe Hedikwatar NNPP a Jihar Borno. Jam’iyyar APC ba su san da labarin rufe ofishin jam’iyyar hamayyar da aka yi ba.
Gwamna Nyesom Wike na Ribas ya tabbatar ya bayyana yadda tawagarsa ta tattauna da dan takarar shugaban kasan APC Asiwaju Ahmed Bola Tinubu a yunkurin tabbatar
Gwamnan jihar Nasarawa, Injiniya Abdullahi Sule a ranar Juma'a ya mika rahoton kwamitin yada labarai na zaben fidda 'dan takarar shugaban kasa na APC da aka yi.
Wani rahoto da Channels TV ta wallafa ya ce Gwamna Nyesom Wike na Jihar Rivers ya iso Port Harcourt daga kasar Birtaniya. Gwamna Samuel Ortom na Jihar Benue da
Za a ji cewa Tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo ya dage wajen shawo kan Nyesom Wike da mutanensa su goyi bayan Peter Obi, a maimakon jam'iyyar PDP.
Idan jam’iyyar APC ta yi nasarar cigaba da mulki a Najeriya bayan 2023, Kashim Shettima zai zama mataimakin shugaban kasar nan, yace shi za a bar wa rikon tsaro
Atiku ya ja-kunnen 'yan PDP kan baram-baramar da za su iya jawo matsala. An hadu a Kasar waje domin dinke barakar da ake tunanin ana samu a tafiyar PDP a 2023.
Babar kotun tarayya dake zamanta a babbban birnin jihar Ebonyi a yau Alhamis ta soke zaɓen kananan hukumomin da aka kammala a watan da ya gabata a faɗin jihar.
Siyasa
Samu kari