Shugaban Koriya ta Arewa, Kim Jong Un ya sauya kundin tsarin mulkin kasar domin ba da damar harba makamin nukiliya idan aka kashe shi ko aka nakasa shi a hari.
Shugaban Koriya ta Arewa, Kim Jong Un ya sauya kundin tsarin mulkin kasar domin ba da damar harba makamin nukiliya idan aka kashe shi ko aka nakasa shi a hari.
Jam'iyyar APC ta fara fitar da sunayen wadanda za su tsaya mata takara a kujerun Majalisar tarayya, inda wasu fitattun yan majalisa duka rasa damar tazarce.
Fiye da yan siyasa 40 da suka koma jam'iyyar NNPP tare da Sanata Ibrahim Shekarau sun yanke shawarar za su cigaba da zama a jam'iyyar ta goyon bayanta a babban
Ana Rade-Radin Rigima Ta Shiga Tsakanin Bola Tinubu da Shugaban APC. ‘Yan kwamitin NWC na APC sun tabbatar da babu wata barakar cikin gida da ake fama da ita.
Rabiu Kwankwaso ya yi bayanin abin da ya jawo Ibrahim Shekarau ya bar NNPP bayan wata uku, ‘Dan takarar shugaban kasar yace rashin isasshen lokaci ya kawo cikas
Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, ya gana da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan a Abuja. Tinubu ya tafi gidan Jonathan na Abuja ne ta
Tsohon makusancin Buhari kuma jigo a jam'iyyar NNPPmai kayan marmari, Buba Galadima, ya ce sauya shekar Malam Shekarau ka iya zama ni'ima ga NNPP nan gaba.
An ruwaito Osinbajo na fadin haka ne a yau Talata 30 ga watan Agusta yayin da gwamnonin APC suka kai masa ziyarar sannu bayan murmurewarsa daga rashin lafiya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Takata ya sha alwashin ba zai tsoma kansa ta kowacce siga ba yayin zaben 2023 mai gabatowa, ya sanar da Gwamnonin APC.
Sanatan Daura, Ahmad Babba-Kaita ya sha alwashin cewa tun da ya bar APC, sai jam’iyyar PDP ta karbe mulkin Katsina a zaben 2023, a makon nan ya saye ofishin TBO
Za a ji ‘Danuwan Buhari ya fasa sauya-sheka, ya zabi zaman APC bayan zama da 'yan Jam’iyya. Fatuhu Muhammad mai wakiltar Daura/Sandamu/Mai’adua ba zai je PDP ba
Siyasa
Samu kari