Gwamnatin Iran ta gargadi shugaban Amurka, Donald Trump kan bayanin da ya yi na cewa zai raka jiragen ruwa su wuce ta mashigar Hormuz da Iran ta toshe.
Gwamnatin Iran ta gargadi shugaban Amurka, Donald Trump kan bayanin da ya yi na cewa zai raka jiragen ruwa su wuce ta mashigar Hormuz da Iran ta toshe.
Tsohon ministan sadarwa a Najeriya, Farfesa Isa Pantami, ya yi watsi da tsarin sulhun APC a jihar Gombe, yana cewa bai haɗa dukkan masu takara ba.
Mai magana da yawun dan takarar gwamna na jam'iyyar SDP a jihar Kogi, Farouq Adejoh, ya zargi gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello da yin amfani da rikici wajen.
Babban fasto kuma shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual, Primate Elijah Ayodele, ya ce manyan fastocin Najeriya sun goyi bayan Peter Obi ne saboda son canji
Zababben Sanata da zai wakilci Zamfara ta yamma a majalisar dattawa, Abdulaziz Yari ya ki jin lallashi, ya ce Ubangiji kadai zai zabi sabon Shugaban Majalisa.
Za a ji sabon shugaban kasa ya na so mutanensa sun rike Majalisa. Bola Tinubu zai sa labule da Gwamnoni da shugabannin APC da kuma zababbun Sanatocin jam’iyyar
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya gana da wasu daga cikin ƴan takarar da ke neman shugabancin majalisar wakilai ta 10 a fadarsa da ke birnin tarayya Abuja.
Ƙingiyar ƴan asalin jihar Ebonyi ta nemi gwamnan jihar na jam'iyyar APC, Francis Ogbonna Nwifiru da ya yi murabus daga muƙaminsa kan gaza taɓuka komai a jihar.
Hukumar zaɓe ta INEC ta fitar da jerin sunayen ƙarshe na ƴan takarar gwamna a jihohin Kogi, Bayelsa da Imo. Zaɓen gwamna a jihohin zai gudana a watan Nuwamba
Yayin da ake tunkarar zaben gwamna a jihar Kogi ranar 11 ga watan Nuwamba, 2023, mambobin jam'iyyar PDP a yankin Kabba/Bunu sun sauya sheka zuwa APC mai mulki.
Tsohon gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya ce kamata ya yi jam'iyyar APC ta godewa Allah bisa damar da ya ba su a karo na biyu domin su gyara kura-kuransu.
Siyasa
Samu kari