Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta tsayar da dan takararta na Gwamna. APC ta zabi Jamilu Gwamna a matsayin dan takararta na gwamna a zaben 2027.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta tsayar da dan takararta na Gwamna. APC ta zabi Jamilu Gwamna a matsayin dan takararta na gwamna a zaben 2027.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta tsayar da dan takararta na Gwamna. APC ta zabi Jamilu Gwamna a matsayin dan takararta na gwamna a zaben 2027.
Buba Galadima, wanda ya karanto jawabin ga manema labarai, shi aka ambata a matsayin shugaban kungiyar, yayinda Kassim Afeguba, kakakin tsohon shugaban kasa Ibrahim Babangida ya kasance sakataren jam’iyyar na kasa.
A ranar Laraba, 4 ga watan Yuli ne aka samu wani tsagin jam’iyyar APC karkashin jagorancin tsohon gwamnan jihar Kano,Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da ta bara’a da uwar jam’iyyar APC, inda ta kafa APC tawariyya, wanda ta lakaba ma su
A cewarsa, muddin zabukan mako mai zuwa na Ekiti basu tafi yadda aka tsara ba, kuma ba'a yi adalci a zaben ba, akwai alammar na badi ma na kasa gaba-daya baza ayi adalcin ba, don haka ya gargadi APC da kada ta kuskura ta murda...
Mun samu labari cewa Shugaban Kasar Faransa Macron ya taba aiki a Birnin Tarayya Abuja lokacinyana Matashi. Matashin Shugaban kasar dai ya dawo Birnin Tarayya Abuja wannan karo bayan ya dade da barin kasar ya gana da Buhari.
Yayinda yan Najeriya ke jiran hukuncin karshe da yan sabuwar PDP dake APC za su yanke, tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya bayyana cewa suna maraba da dawowarsu PDP, inda ya bayyana a matsayin asalin gidansu.
Mun ji cewa Shugaban Kwankwasiyya Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da mutanen sa za su bar APC ne a Ranar Juma’a. Ta tabbata dai tattaunawar ‘Yan nPDP da Jam’iyyar APC mai mulki yana cin lokaci don haka Kwankwaso ya balle.
A farkon makon nan ne Ministan wasanni da kuma kwadago watau Solomon Dalung ya umarci Shugaban Hukumar NFF na kasar Amaju Pinnick ya sauka daga mukamin sa bisa umarnin Kotu inda yace shi ma yana gudun a daure sa.
Za ku ji cewa Sanata Ali Ndume yace Shugaba Buhari ya mori farin jini matuka a Najeriya. Bayan haka kuma Sanatan na Borno ya bayyana cewa masu sukar Gwamnatin nan su ne su ka kashe Najeriya lokacin su na Jam'iyyar PDP.
A yau ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin takwaransa na kasar Faransa a fadar gwamnatin tarayya dake Abuja.Macron ya iso Najeriya da misalign karfe 3:10 na ranar yau, Talata, kuma kai tsaye ya wuce fadar shugaba B
Siyasa
Samu kari