Sabbin shugabannin gyararriyar APC na kasa da Jihohi (jerin sunaye)
Kungiyar sabuwar APC ta nada shugabannin jam’iyyar tan a kasa da jihohi.
Kungiyar wacce ta kira sunanta da “gyararriyar APC” ta yi jawabi ga manema labarai Abuja a ranar Laraba.
Buba Galadima, wanda ya karanto jawabin ga manema labarai, shi aka ambata a matsayin shugaban kungiyar, yayinda Kassim Afeguba, kakakin tsohon shugaban kasa Ibrahim Babangida ya kasance sakataren jam’iyyar na kasa.
Kalli cikakken sunayen da Galadima ya karanto:
1. Jihar Yobe – Buba Galadima (Shugaban kungiya na kasa)
2. Jihar Kano– Bala Muhd Gwagwarwa (Mataimakin shugaban kungiya na Arewa)
3. Jihar Abia – Chief Theo Nkire (Mataimakin shugaban kungiya na Kudu maso)
4. Jihar Ondo– Hon. Eko Olakunle (Mataimakin shugaban kungiya na kudu maso yamma)
5. Jihar Kaduna– Hon. Hussaini Dambo (Mataimakin shugaban kungiya na arewa maso gabas)
6. Jihar Kogi – Mahmud Mohammed Abubakar – (Mataimakin shugaban kungiya na arewa maso tsakiya)
7. Jihar Benue– Hon. Godwin Akaan (Mataimakin sakatare na)
8. Jihar Oyo – Dr Fatai Atanda (Sakataren kungiya)
9. Jihar Edo – Kazeem Afegbua (Kakakin sakataren kungiya na kasa)
10. Jihar Adamawa – Daniel Bwala (asusun kungiya)
11. Jihar Jigawa – Abba Malami Taura (Deputy National Auditor)
12. Jihar Kwara– Hon. Kayode Omotosho (Ma'ajin kungiya)
13. Jihar Anambra – Barr. Nicholas Asuzu (shugaban matasa)
14. Jihar Rivers – Barr. Baride A. Gwezia (Mai ba kungiya shawara akan doka)
15. Jihar Katsina – Haj Aisha Kaita (shugabar mata)
16. Jihar Bauchi – Mrs. Fatima Adamu (sakataren jin dadin kungiya)
17. Jihar Ogun – Alh. Isiak Akinwumi (mataimakin asusun kungiya)
18. Jihar Zamfara – Alh. Bashir Mai Mashi (Mataimakin ma'ajin kungiya)
19. Abuja – Hauwa Adam Mamuda (mataimakin sakatarn jin dadin jama'a)
20. Jihar Sokoto – Hon. Shuaibu Gwanda Gobir (mataimakin kakakin sakataren kungiya)
21. Jihar Katsina – M. T. Liman (Sakataren shirye-shirye)
22. Jihar Niger – Dr Theo Sheshi ( Mataimakin Sakataren shirye-shirye)
KU KARANTA KUMA: Allah da lokaci ne kadai za su iya kawo karshen APC amma ba sabuwar PDP ba - Ndume
Shugabannin na Jihohi
1. Adamawa – Dimas Ezra
2. Anambra – Sir Toby Chukwudi Okwuaya
3. Bauchi – Sani Shehu
4. Benue – Noah Mark Dickson
5. Jigawa – Hon. Nasiru Garba Dantiye
6. Kaduna – Col. Gora (Rtd)
7. Kano – Umar Haruna Doguwa
8. Katsina – Sada Ilu
9. Kogi – Alh. Hadi Ametuo
10. Ogun – Alhaji Adeleke Adewale Taofeek
11. Ondo – Hon. Otetubi Idowu
12. Oyo – Alh. Ali Alimi Isiaka Adisa
13. Yobe – Mohammed Burgo Dalah
14. Zamfara – Alh. Nasiru Yakubu
15. Niger – Hon. Samaila Yusuf Kontagora
16. FCT – Adaji Usman
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng