Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Buhari ne kadai zai iya mika mlki ga yan Igbo - Idiga
Buhari ne kadai zai iya mika mlki ga yan Igbo - Idiga
daga  Aisha Musa

Kungiyar magoya bayan Bhari mai suna Good Governance Ambassadors of Nigeria (GOGAN) tayi kira ga mutanen yankin kudu maso gabas da su marawa shugaban kasar baya domin ya samar masu hanya da mutumin Igbo zai zamo shugaban kasa.

Bidiyon yadda taron Kwankwaso ya tokare Abuja
Bidiyon yadda taron Kwankwaso ya tokare Abuja
daga  Mudathir Ishaq

Yanzu dai bayan wannan kaddamar da takarar tasa ta tabbata cewa Kwankwason zai yi gwajin kwanji da manyan gwasaken cikin PDP a zaben fidda gwani na cikin gida a jam'iyyar PDP kafin daga bisani ya kara da shugaban kasa Muhammadu