Aisha Buhari ta halarci taron hana yaduwar cutar kanjamau na China da Afrika (hotuna)

Aisha Buhari ta halarci taron hana yaduwar cutar kanjamau na China da Afrika (hotuna)

Uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Hajiya Aisha ta halarcin taron hana yaduwar cutar kanjamau na china da Afrika wadda uwargidan shugaban kasar China Farfesa Peng Liyuan ta shirya.

Aisha Buhari ta kuma samu damar ganawa da sauran matayen shugabannin kasashen Afrika awajen taron.

Ta kuma kara da cewa ta fatan zasuyi nasarar kawo mafita ga lamarin cutar kanjamau a yankin Afrika ta hanyar hada kai da fata wajen yakar cutar.

Uwargidan shugaban kasar ta wallafa hakan a shafinta na zumunta na Facebook a ranar Talata, 4b ga watan Satumba.

Ga hotunan taron a kasa:

Aisha Buhari ta halarci taron hana yaduwar cutar kanjamau a kasar China (hotuna)
Aisha Buhari ta halarci taron hana yaduwar cutar kanjamau a kasar China
Asali: Facebook

KU KARANTA KUMA: Hukumar kwastam sun kwace haramtattun kayayyaki na kimanin N50m

Idan dai bazaku manta ba Aisha Buhari ta kasance cikin tawagar da suka yiwa Shugaban kasa Muhammadu Buhari rakiya zuwa Beiging, kasar China domin haalartan taron China da Afrika wato FOCAC na 2018.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Online view pixel