Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya haska abubuwan da kasarsa ta cimma da Iran. Ya bayyana cewa Iran ta amince ba za ta samu makamin nukiliya ba.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya haska abubuwan da kasarsa ta cimma da Iran. Ya bayyana cewa Iran ta amince ba za ta samu makamin nukiliya ba.
A labarin nan, za a ji cewa Birtaniya ta bayyana dalilan da suka jawo aka ga jami'anta a babban taron ADC da aka gudanar s Abuja da cewa dama yana cikin aikinta.
Bola Tinubu, jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ya ce babu batun siyasa da suka tattauna a ziyarar da ya kai wa shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Samuel Ortom, gwamnan jihar Benue, a ranar Lahadi da yamma ya ziyarci bulaliyar majalisar dattawa kuma tsohon gwamnan jihar Abia, Sanata Orji Uzor Kalu da gidan
'Yan Najeriya sun yi martanin kan zaben da aka yi a taron gangamin jam'iyyar PDP. An zabi wani matashi mai shekaru 25 a matsayin sabon shugaban matasan PDP.
Atiku Abubakar, stohon mataimakin shugaban kasa, kuma dan takarar shugaban kasa a 2023 ya bayyana shaidawa Dele Momodu cewa tabbas zai tsaya takara a zaben 2023
Rahotanni daga jihar Anambra sun nuna cewa jam'iyyar PDP ta yi babban kamu, inda shugabannin matasan AFGA da YPP suka sauya sheka tare da masoyan su a Njikuka.
Tsohon shugaban ƙasar Najeriya kuma jigo a PDP, Dakta Goodluck Ebele Jonathan, ya tafi ƙasar Nairobi, Kenya, domin halartar taron Nahiyar Africa ranar Asabar.
Gwamnan jihar Filato, Simon Lalong, yace sam ba shi da hannu a rikicin da ya yi awon gaba da shugaban majalisar dokokin jihar, har aka naɗa sabo a jihar Fitato.
Jam'iyyar PDP ta kammala taronta na gangami, an zabi sabbin shugabannin jam'iyya. Daga cikinsu, an samu wani matashi mai shekara 25 da Zama shugaban matasa.
Sabon shugaban jam'iyyar PDP ya mika zazzafan sako ga jam'iyyar APC mai mulki bayan sanar dashi a matsayin shugaban jam'iyyar PDP. Ya ce APC ta shirya mika mulk
Siyasa
Samu kari