Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Fa'idodi 10 na ganyen gwaiba wajen bunkasa lafiyar bil Adama
Fa'idodi 10 na ganyen gwaiba wajen bunkasa lafiyar bil Adama
daga  Mudathir Ishaq

Da yawan mutane suna da masaniyar amfanin Gwaiba ga lafiyar su. Sai dai kamar yadda bincike masana ya bayyana ba kowa ya san sirrikan da ganyen Gwaiba ya kunsa wajen kiwatar lafiya sakamakon sunadarai dake tattare cikin sa.

Amfani 5 na ruwan kokwamba ga lafiyar dan Adam
Amfani 5 na ruwan kokwamba ga lafiyar dan Adam
daga  Mudathir Ishaq

Ruwan kokwamba ya zama sanannen ruwan sha ga ma su son gyaran jiki, amma ba hakan ya ke ba a wajen gama garin mutane sanadiyar rashin sanin fa'idar ruwan wajen kiwon lafiya managarciya.

Lafiya Jari: Amfani 8 na ɗan ruman ga lafiyar bil Adama
Lafiya Jari: Amfani 8 na ɗan ruman ga lafiyar bil Adama
daga  Mudathir Ishaq

Shi dai itace ruman a turance ana kiran sa Pomegranate, kuma ya samo wannan suna ne daga sunan sa larabci wato Rumman, inda Allah madaukakin sarki ya ambace sa a wurare daban-daban a cikin ayoyin sa na Al-Qur'ani mai girma.

Yadda zaben kananan hukumomi ke gudana a jihar Kebbi
Breaking
Yadda zaben kananan hukumomi ke gudana a jihar Kebbi
daga  Aminu Ibrahim

An fara kada kuri'u lami lafiya a rumfar zabe ta Dakta Gukama mai lamba 007 da kuma rumfar zabe ta G/Kundi a mazabar Nasarawa da ke karamar hukumar Birnin Kebbi amma mutane kalilan ne suka fito zaben. A cewar Kamfanin Dillancin La

Kiwon Lafiya: Muhimmanci 6 na yin dariya ga lafiyar dan Adam
Kiwon Lafiya: Muhimmanci 6 na yin dariya ga lafiyar dan Adam
daga  Mudathir Ishaq

Mutane da dama kan yi dariya ne a yayin da suke cikin nishadi ko walwala. Wani abun al'ajabi na dariya shine ba ta da yare ko kabila domin kuwa kowa na yinta, sai dai da yawan masu yin dariya ba su da masaniyar amfaninta.