Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas, ya zabi wadda za ta yi masa mataimakiya a zaben shekarar 2027. Gwamna Kefas ya zabo babbar jigo a jam'iyyar APC.
Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas, ya zabi wadda za ta yi masa mataimakiya a zaben shekarar 2027. Gwamna Kefas ya zabo babbar jigo a jam'iyyar APC.
Babbar Kotun Tarayya ta ƙwace kadarori 48 da ake alaƙanta wa da tsohon Ministan Shari'a, Abubakar Malami, bayan ta amince da buƙatar hukumar EFCC.
Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano, a karkashin shugabancin Isma'il Na'Abba Afakalla ta ba gidan talabijin mai zaman kanshi na Arewa 24 umarnin dakatar da ha
Gwamnatin tarayya ta aika sabon kasafin kudin tarayya majalisar dokokin tarayya domin sake dubawa saboda halin da kasa ke ciki na annobar cutar Coronavirus.
Masu kare kansu din sun bayyana ne a gaban wata kotun majistare da ke Yaba a kan zarginsu da ake da yin taro da kuma caca. Gwamnati ta haramta walwala ga mazaun
Tun a ranar 24 ga watan Maris gwamnatin jihar Kaduna ta dauki babban mataki domin kare yaduwar annobar kwayar cutar coronavirus bayan ta umarci dukkan ma'aikata
Ministan sufurin jiragen sama kuma dan kwamitin shugaban kasa na yaki da cutar coronavirus, Hadi Sirika, ya sanar da jaridar Daily Trust yadda yake sauke nauyin
Dakarun sojin Najeriya a babban sansanin soji na 11 Gomboru da ke jahar Borno sun dakile wani harin da yan ta’addan Boko Haram/ISWAP suka yi yunkurin kai wa.
Tawagar wasu kwararrun likitoci daga kasar China sun iso Najeriya duk da dawar da kungiyar likitoci da wasu mambobin majalisa suka nuna a kan kudirin gwamnatin
Ana ci gaba da aikin gina cibiyar killace masu cutar ta coronavirus wacce mai kudin Afrika Alhaji Aliko Dangote tare da hadin gwiwar gwamntin jahar Kano suka yi
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa jama'ar unguwar sun kara gigita bayan mazauna gidan da matashin yake sun gudu bayan ya fara nuna alamun
Labarai
Samu kari