Sauki ya fara samuwa, sabbin mutane 156 kacal suka kamu da Korona yau
Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 156 a fadin Najeriya.
Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da hukumar NCDC ta fitar da misalin karfe 11:na daren ranar Juma’a 4 ga Satumba, shekarar 2020.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa an samu karin sabbin mutane 156 da suka fito daga jihohin Najeriya kamar haka:
Lagos-36
FCT-35
Oyo-29
Kaduna-10
Abia-9
Osun-5
Ogun-5
Enugu-5
Rivers-4
Nasarawa-3
Ekiti-3
Imo-3
Edo-2
Kwara-2
Katsina-2
Plateau-2
Niger-1
Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng