Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Hukumar NiMet ta fitar da hasashen yanayin 26 ga Afrilu, 2026, inda ta yi hasashen cewa za samu samu tsawa da ruwa a Kaduna, Abuja, Legas da wasu jihohi.
Gwamnan jihar Filato ya yi taro da shugabannin gargajiya a gidan gwamnatin Filato don kawo karshen tarzomar da ta barke a jihar, Pemium Times ta wallafa hakan.
Mai Alfarma Sarkin Musulmi kuma shugaban majalisar koli ta shari'ar Musulunci a Najeriya (NSCIA), Alh Muhammad Sa'ad Abubakar, ya alanta ranar Juma'a matsayi.
Fitaccen marubuci, Farfesa Wole Soyinka, yayi kira ga gwamnonin da suka sa kulle a jihohin su saboda rikicin SARS da suyi gaggawar dakatar da sojojin gwamnati.
Bayan yunkurin kai wa gidan talabijin din Channels da sa'o'i biyu, sun cigaba da aikinsu. A ranar Laraba da safe ne aka ga gidan talabijin din ya dauke dif.
An cinna wuta a ofisoshin hukumar kiyayye haddura ta kasa, FRSC da jami'an kula da ingancin motocci, VIO, da ke unguwar Ojudu a jihar Legas, Punch ta ruwaito.
Wasu mutane da ake zargin 'yan ta'adda ne sun balle babbar kotun Igbosere ta jihar Legas, inda sukayi awongaba da wasu takardun kotun, jaridar The Cable tace.
Yan iskan garin sun kai hari sakatariyar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a garin Akure, babbar birnin jihar Ondo, a yau Laraba, 21 ga watan Oktoba.
A daren ranar Talata ne gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya kira wani muhimmin taro da shugabannin kabilu daban-daban da ke Kano domin kare yad
Jagoran Tijjaniya, Sheikh Dr. Dahiru Usman Bauchi ya bukaci Gwamnati ta zauna da masu zanga-zanga. An kuma ji cewa Buhari zai amsa laifi gaban manyan Duniya.
Labarai
Samu kari