Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi ikirarin cewa mashigar Hormuz ta dawo karkashin ikon dakarun kasarsa. Trump ya ce shugabannin Iran na cikin dimuwa.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi ikirarin cewa mashigar Hormuz ta dawo karkashin ikon dakarun kasarsa. Trump ya ce shugabannin Iran na cikin dimuwa.
A labarin nan, za a ji jihohin Arewa takwas da Sanata Abdul Ningi ke ganin ya kamata a hana ayyukan siyasa gabanin zaben 2027 saboda matsalolin rashin tsaro.
Sanata mai wakiltan Oyo ta tsakiya a majalisar dattawan Najjeriya, Teslim Folarin, ya ce bata gari sun sace babura fiye da 350, firinji 400 a gidansa da ke Oyo.
Batagari sun cigaba da yadda suka ga dama da dukiyoyin gwamnati da na al'umma sakamakon barkewar rikicin zanga-zangar EndSARS. Daily Trust ta wallafa haka.
Kwanaki kadan da suka gabata, 'yan Najeriya sun gano ma'adanar da aka killace kayan abincin tallafin COVID-19 wanda CACOVID suka bayar, kuma sun balle gidajen.
Akwai alamu har yanzu akwai wasu 'yan siyasa, manyan 'yan kasuwa da manyan mutane da 'yan sanda ke tsaron lafiyarsu. Ya ci karo da umarnin IGP Adamu Mohammed.
Rochas Okorocha, tsohon gwamnan jihar Imo, yayi bayani dalla-dalla akan dalilan dake hassalar da matasa suna tada hankulan jama'a, asarar dukiya da tarzoma.
Sifeto Janar na yan sanda, IGP Mohammed Adamu ya bada umurnin tura jami'an yan sanda domin kawo karshen lalata, sace-sacen da kashe-kashen da ake yi a fadin tar
Ma'aikatar Shari'ar jihar Legas za ta hukunta mutane 229 da yan sanda suka damke da zargin amfani da zanga-zangan EndSARS wajen lalaci, da fashin dukiyoyi.
An ruwaito cewa mutane biyar sun rasu yayin da suka ƙoƙarin rabon kudi da suka tsinta a maj'ajiyar abinci na gwamnati a Jalingo, baban birnin jihar Taraba.
'Yan daba sun lalata ginin hukumar zabe, INEC, kungiyar kwadago, NLC, da hukumar kiyaye afkuwar hadura (SEMA) inda suka yi awon gaba da kayan abinci, suka kuma
Labarai
Samu kari