Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya gaggauta bada umarnin gudanar da bincike kan hukumar PFIPC.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya gaggauta bada umarnin gudanar da bincike kan hukumar PFIPC.
Matatar Dangote da ke Legas ta rage farashin da take sayar da litar man fetur ga 'yan kasuwa. Matatar ta kuma kawo sabon tsarin sayarwa ga 'yan kasuwa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Litinin ya bukaci kungiyoyin yada labarai da su sauya yadda suke kawo rahotanni kan tsaro, ya ce lamarin ya ragu sosai.
Wani mutumi mai suna Haruna Buba mai shekaru 32, ya kashe mahaifinsa a ranar Asabar a kauyen Zange da ke karamar hukumar Dukku ta jihar Gombe a kan wata gona.
Mazauna yankin kasuwar Goronyo da ke jihar Sokoto sun bayyana cewa farmakin da aka kai kasuwar ya kunshi 'yan bindiga daga kungiyoyi daban-daban a jihar Sokoto.
US - Gwamnatin ƙasar Amurka (US), tace zata taimakawa kawarta Najeriya domin ganin an kawo karshen ta'addancin da yan bindiga ke cigaba da yi a faɗin kasar.
Sheikh Malam Aminu Ibrahim Daurawa babban Malamin addinin Musulunci ne mazaunin jihar Kano wanda ya shahara wajen bayani kan mas'alolin rayuwa da zamantakewa.
Bidiyon wani hotal da ke kasan ruwa ya janyo maganganu daban-daban a shafukan sada zumunta. Ana biyan kudi har $50,000 wanda yayi daidai da N28 kowacce rana.
Mafarkin gyara wutar lantarki na gushewa yayin da gwamnati ta ware biliyoyi na sayen janareta da mansa inda kuma aka ware wasu miliyoyi 650 domin aikin wutar Ma
Hukumar Sadarwa ta Najeriya ta shawarci yan kasa masu amfani da layukan sadarwa da kada su yarda a hada lambar shaidarsu ta dan kasa da sim din wani daban.
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da isowar sabbin jiragen yaƙin Super Tucano guda 12 da ta siya daga ƙasar Amurka, kuma tuni an tura su wurin yaƙi da yan ta'adda.
Labarai
Samu kari