Aminu Sa’ad Ungogo, wanda yake wakiltar mazabar Ungogo, da kuma Hon. Sarki Aliyu Daneji, wanda yake wakiltar mazabar Kano Municipal sun rasu a Kano ranar Laraba.
Aminu Sa’ad Ungogo, wanda yake wakiltar mazabar Ungogo, da kuma Hon. Sarki Aliyu Daneji, wanda yake wakiltar mazabar Kano Municipal sun rasu a Kano ranar Laraba.
Jami'an yan sanda na Operation Puff Adder II ta rundunar 'yan sandan jihar Bayelsa ta kama wani da ake zargi da aikata fashi da makami. Daily Trust ta ruwaito c
Wata Kungiya mai zaman kanta (NGO) ta bayar da gudummawar N100,000 ga wani magidancin da ke fama da yadda zai dauki nauyin iyalinsa da zimmar ya kama harkar.
Wasu mutane ɗauke da makamai sun yi garkuwa da shugaban fulanin jihar Kwara, Jamhuro Usmanu Sule, yayin da yakai wa yan uwansa ziyara a wani ƙauye, jihar Oyo.
Bayan da kotun tarayya dake Abuja ta wanke tsohuwar ministar Buhari, Kemi Adeosun ta magantu kan dadin da ta ji game da wannan babbar nasara da ta samu a kotu.
Gwamna Douye Diri na jihar Bayelsa ya sanya ayar tambaya kan dalilin da ya sa gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta kama jagoran haramtacciyar kungiyar masu.
Wani Kudirin Dokar da ke bukatar yanke hukuncin daurin shekara biyar ga masu zanga-zangar da ta saba wa doka a kasar nan ya samu tsallake karatun farko a zauren
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya ce ba dole bane kudancin Nigeria ta fitar da shugaban ƙasa na gaba, The Cable ta ruwaito. Gwamnan ya yi wannan furucin ne
Duk da cewa har yanzun gwamnatin tarayya bata kammala biyan ma'aikata 774,000 da duka yi aikin SPW ba, Gwamnatin tace zata ba su horo a kan ƙananan sana'o'i.
Adamu Mohammed Abdulhamid ya zama sabon Jakadan Najeriya a kungiyar WTO. Fadar Shugaban kasa ta bayyana wannan a wata takarda da ta aikawa Ministan kasuwanci.
Labarai
Samu kari