Matatar Dangote da ke Legas ta rage farashin da take sayar da litar man fetur ga 'yan kasuwa. Matatar ta kuma kawo sabon tsarin sayarwa ga 'yan kasuwa.
Matatar Dangote da ke Legas ta rage farashin da take sayar da litar man fetur ga 'yan kasuwa. Matatar ta kuma kawo sabon tsarin sayarwa ga 'yan kasuwa.
Jihar Bauchi - Akalla yan jam'iyyun adawa 1000 a karamar hukumar Dass a jihar Bauchi sun sauya sheka zuwa jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) lokaci guda.
Wasu tsagerun yan bindiga sun cinna wuta a fadar wani basaraken gargajiya a karamar hukumar Ohaji/Egbema, jihar Imo, rahoto ya nuna basaraken ya tsere da kyar.
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin mambobin kungiyar IPOB ne sun kai hari da sanya wuta a fadar sarkin Etekwuru da ke karamar hukumar Ohaji/Egbema na jihar Imo.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar da cewa mulkinsa ba zai huta ko hakura ba har sai kalubalen tsaron da Najeriya ke fuskanta a yanzu ta kawo karshe.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri ya bayyana cewa abin da kasar Najeriya ke bukata don kawo karshen Boko Haram shine shugaban kasa daga arewa maso gabas.
Sarkin Ningi ya yi zama na gaggawa da Hakimai da Masu unguwannin kasar sa bayan Gwamnatin Bauchi tace akwai wasu masu iko da ke da hannu a sha’anin rashin tsaro
Abuja - Gwamnatin Najeriya ta gabatar da binciken da ta gudanar kan ayyukan ta'addancin da yan kungiyar awaren kafa kungiyar IPOB suka yi a fadin tarayya..
Gwamnatin tarayya ta gano masu daukar nauyin dan fafutuka na kasar yarbawa, Sunday Adeyemo, wanda aka fi sani da Sunday Igboho. Abubakar Malami ne ya bayyana.
An shiga halin tsoro da fargaba a yankin Mpape da ke babbar birnin tarayya Abuja bayan wani hari da aka kai fadar hakimin garin wanda ya yi sanadiyar rasa rai.
Labarai
Samu kari