Matatar Dangote da ke Legas ta rage farashin da take sayar da litar man fetur ga 'yan kasuwa. Matatar ta kuma kawo sabon tsarin sayarwa ga 'yan kasuwa.
Matatar Dangote da ke Legas ta rage farashin da take sayar da litar man fetur ga 'yan kasuwa. Matatar ta kuma kawo sabon tsarin sayarwa ga 'yan kasuwa.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin tarayya Abuja, ta yanke hukunci a shari'ar da ke kalubalantar shugabancin David Mark a jam'iyyar ADC.
Muhammadu Buhari ya dauko maganar yafe wa su Ken Saro Wiwa laifuffukansu. Shugaban kasa ya bayyana wannan a lokacin da ya zanta da dattawan kasar Ogoni Land.
Makonni biyu sanar da dakatar da Sheikh Ibrahim Khalil daga shugabancin Majalisar Malamai ta Jihar Kano, daga karshe shehin malamin ya yi tsokaci a kan rikicin.
Kansiloli a jihar Akwa Ibom sunyi zargin shugaban karamar hukumarsu ya hada baki mutane domin 'gwanjon' wani babban janareta na karamar hukumar. Majalisar jihar
Yan bautar kasa sun shiga zullumi a jihar Zamfara biyo bayan sace wasu takwarorinsu da ‘yan bindiga suka yi a hanyarsu ya zuwa sansanin NYSC da ke yankin Tsafe.
Hukumar gidajen gyara hali ta jihar Oyo, ta bayyana cewa Fursunoni 837 ne suka arce daga gidan yarin Abolongo sakamakon harin da yan bindiga suka kai daren Juma
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, yace, gwamnatin sa ta miƙa bukatar a maida hanyoyin sadarwa da aka datse a jihar Sokoto saboda jami'an tsaro .
Accra - Wani matashin direba ya bayyana mugun halin da ya shiga na rashin kudi da kuma rashin budurwarsa lokacin da ya rasa aikinsa a bankin Beige a Ghana.
Masu garkuwa da mutane sun sace wasu kananan yara biyu daga motar mahaifiyarsu a Akure, babban birnin jihar Ondo. Lamarin ya afku ne a jiya Juma'a a yankin Leo.
Akalla fursunoni dubu daya sun gudu daga gidan gyara halin Abolongo a garin Oyo bayan harin da wasu yan bindiga suka kai suka saki dukkan wadanda ke tsare a waj
Labarai
Samu kari