Surutu ya yi yawa a kan canza khaki zuwa atamfa ga masu NYSC. Ministan matasan Najeriya ya tabbatar da cewa misali kurum ya bada da yake bayanin sauyin da aka kawo.
Surutu ya yi yawa a kan canza khaki zuwa atamfa ga masu NYSC. Ministan matasan Najeriya ya tabbatar da cewa misali kurum ya bada da yake bayanin sauyin da aka kawo.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin tarayya Abuja, ta yanke hukunci a shari'ar da ke kalubalantar shugabancin David Mark a jam'iyyar ADC.
Wani limamin coci ya shiga hannun jami'an yan sanda bisa zarginsa da yi wa wata yarinya yar shekara 16 cikin shege a jihar Ondo, ya amince zai kula da cikin.
Rundunar ‘yan sanda a jihar Bauchi ta kama wani matashi mai suna, Enoch Yohanna bisa zargin ture budurwarsa, Ruth Amos, inda ta buga kai a kasa har lahira.
Rahotanni daga jihar Oyo sun bayyana cewa wasu tsagerun yan bindiga sun ɓarke gidan gyaran hali a jihar Oyo, sun saki baki ɗaya fursunoni a harin ranar Jumu'a
Atiku Abubakar, tsohon mataimakin shugaban kasa ya magantu kan yadda aka tura mahaifinsa gidan yari saboda ya ki saka shi a makarantar boko, rahoton The Punch.
Alkalin kotun majistare ya yanke wa wani mutum mai shekaru 39 hukuncin daurin gidan yari na shekara guda ba tare da zabin biyan tara ba don satar tankin ruwa na
Yan sandan jihar Katsina sun yi holen wani yaro mai shekaru 14 (da aka boye sunansa) da ake zargi dan bindiga ne, Premium Times ta ruwaito. Da aka holensa tare
Wani matashi mai suna Aliyu Idris, ya bayyana cewa a shirye yake ya siyar da kansa saboda halin da ya tsinci kansa a ciki na kunci, radadi da matsin rayuwa.
Kudu maso gaba - Jami'an hukuma sun damke wata mata mai suna Miss Mercy Okon da ta sayar da diyarta mai wata uku da haihuwa a farashi N150,000 saboda rashin kud
Dakarun Sojojin Nigeria sun yi nasarar ceto wasu mutane shida da yan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar Ekiti. Hakan ya faru ne bayan wasu fasinjoji da suka
Labarai
Samu kari