Rundunar sojin Najeriya ta kama wasu mutane da suke kera bindigogi suna rabawa 'yan ta'adda a jihohin Arewa ta Yamma. An kama su da bindigogi biyar.
Rundunar sojin Najeriya ta kama wasu mutane da suke kera bindigogi suna rabawa 'yan ta'adda a jihohin Arewa ta Yamma. An kama su da bindigogi biyar.
Fadar shugaban kasa ta zargi Adeniyi Adeyemi da kafa ma'aikatar bogi a Najeriya ba tare da sanin shugaban kasa Bola Tinubu da sauran hukumomin Najeriya ba.
Malam Garba Shehu, mai magana da yawun shugaban kasa, ya ce shari'ar Nnamdi Kanu za ta kawo karshen ta'addancin kungiyar 'yan awaren kudancin Najeriya, IPOB.
Shirin NYSC shiri ne da ya shahara a Najeriya, wannan yasa ake kallonsa a matsayin wani jigo na kammala karatun digiri ko HND. Amma menene matsalar da ke ciki?
'Yan Boko Haram sun kai sabon hari wani yankin jihar Yobe, sun raunata sojoji, amma sun gamu da gamonsu bayan da sojoji suka fatattake su ta sama da kasa a hari
An samu faruwar kashe-kashe na wasu mutane da fitattu a Najeriya. A halin yanzu, shari'o'in kisan na kotu a Najeriya amma babu wani zance da aka kammala a kai.
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya bawa Dahuru Idris Abdulhamid, makahon malami da ke koyarwa kyauta a jihar aikin yi. Hakan na zuwa ne kwana guda b
Wani mai kwacen waya a jihar Kano ya sokawa matashin tela mai shekaru talatin wuka mai suna Abdullahi Bala da ke karamar hukumar Fagge ta jihar, Daily Trust.
Wasu 'yan bindiga sun kai hari ofsihin 'yan sanda, sun hallaka wasu jami'ai uku. Harin ya faru ne a jihar Ebonyi a kudancin Najeriya, inda ake yawan samun harin
Majalisar zartarwa na kwalejin fasaha ta gwamnatin tarayya dake Bauchi ta sanar da sallamar wasu malamanta biyu da ta samu da aikin neman ɗalibai mata da biɗala
Mutane da dama a birnin Calaba dake jihar Cross Ribas sun bayyana ra'ayoyinsu kan darajar takardun kuɗi N10 da N5 da kuma abinda zaka iya siya da su a yanzun.
Labarai
Samu kari