Rahotanni sun ce akalla sojoji 2 sun rasa rayukansu a hanyar zuwa kai dauki yayin da bam da tarwatse da motarsu a yankin karamar hukumar Isa ta jihar Sakkwato.
Rahotanni sun ce akalla sojoji 2 sun rasa rayukansu a hanyar zuwa kai dauki yayin da bam da tarwatse da motarsu a yankin karamar hukumar Isa ta jihar Sakkwato.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Farfesa Ajagbe Toriola Oyewo ya kai mukamin SAN yana da shekaru 91. Ajagbe Toriola Oyewo ya yi digirin farko a 1960, MPA MPhil a 1973, 1983, da PhD a 1985.
Har yanzu rundunar sojin Najeriya ba ta mayar da Kanal Auwal Suleiman bakin aikin sa ba, shekarar daya bayan kotun masana'antu a ke Abuja ta bayar da umarni.
Kungiyar da ke hamayya da Boko Haram, ISAWP ta hallaka wasu jiga-jigan kungiyar Boko Haram biyu a wani kwanton bauta da mambobin ISWAP din suka kai a wani yanki
Wasu 'yan bindiga sun kai hari wani kauyen jihar Neja, sun hallaka mutane 18 nan take yayin da suke sallar Asuba. Rahotanni sun tabbata kan wannan lamarin.
Mutane suna taya wani dalibin da ya shafe shekara har 13 kafin ya gama Jami’a. Tun lokacin da Ummaru ‘Yar’adua yake mulki, Aluta Jango ya shiga Jami’ar Jos.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta yi Allah wadai da juyin mulkin da aka yi yau a kasar Sudan, inda aka kame firaminista da wasu fursunonin siyasa mafi kusa da gwam
Wata mata, Christina Jacob ta sanar da babbar kotun da ke zama a Makurdi cewa mahaifiyar mijin ta ta umarci ta sa wa yaran mijin ta guba a abinci bisa ruwayar d
Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na jihar Kaduna, Samuel Aruwan, ya bayyana cewa an samu hatsaniya tsakanin mutanen gari da makiyaya a Zangon Kataf.
Jami'an ‘yan sandan jihar Binuwai sun kama wata Blessing Oghule da bindiga, sauran miyagun makamai da kuma miyagun kwayoyi. Bisa ruwayar LIB, mai magana da yawa
Labarai
Samu kari