Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Joash Ojo Amupitan, ya yi magana kan batun satar akwatin zabe da magudi gabanin 2027.
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Joash Ojo Amupitan, ya yi magana kan batun satar akwatin zabe da magudi gabanin 2027.
Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
Wasu tsagerun yan bindiga sun kai hari gidajen Malaman jami'ar Abuja (UniAbuja) cikin daren Talata, 2 ga watan Nuwamba 2021 kuma sun yi awon gaba da mutane.
Za a ji yadda aka saba ka’ida, aka bada kwangilar tsaro ga kamfanin lafiya. Minista ya shiga ya fita, aka bada kwangilar ga kamfanonin da ba su san aiki ba.
Hukumar EFCC ta yi ram da biloniya Obi Cubana kan zarginsa da halatta kudin haram tare da zambar haraji. A halin yanzu ya na amsa tambayoyi a hedkwatar EFCC.
South-South Elders Forum ba ta ji dadin abin da jami’an tsaro suka yi a gidan Alkali Mary Odili ba. Dattawan na Neja-Delta suna ganin da Kudu maso kudu ake fada
Jami'an hukumar kwastam ta kasa, NCS, sun fada wani kauye da ake kira Fagbohun da ke karamar hukumar Yewa ta jihar Ogun inda suka gigita kauyen baki dayansa.
Wasu mazauna babban birnin tarayya, Abuja sun koma shan ruwan famfo maimakon fiya wata saboda tsadar rayuwa kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. A binciken da N
Kotu tace AGF da Gwamnatin Tarayya su biya jihar Delta bashin Naira Biliyan 670. Lauyoyi sun ce wannan kason jihar ne a wasu kudi da gwamnatin tarayya ta samu.
Babban manajan hukumar kula da gine-ginen jihar Legas ta LASBCA, Gbolahan Oki ya bayyana gaskiyar lamari dangane da ruftawar bene mai hawa 21 na jihar Legas.
Dogayen layi sun fara bayyana a gidajen mai a garuruwan Abuja, Taraba, Kaduna. A wasu garuruwan babu fetur a gidajen mai, ana ta cin kasuwar bumburutu a yanzu.
Labarai
Samu kari