Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Joash Ojo Amupitan, ya yi magana kan batun satar akwatin zabe da magudi gabanin 2027.
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Joash Ojo Amupitan, ya yi magana kan batun satar akwatin zabe da magudi gabanin 2027.
Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
Hukumomi sun tabbatar da cewa an samu nasarar ceto wasu mutum uku da rai, kuma ana kulawa da lafiyarsu, hakanan kuma an gano gawarwakin wasu mutum uku a Legas
Kamfanin Dangote Cement Plc ya samu kazamar riba daga watan Junairu zuwa Satumban 2021. Kudin da kamfanin simintin Dangote ya samu a shekarar 2021 ya zarce N1tr
Wata kotun yanki da ke zamanta a Kasuwan Nama, Jos, a ranar Litinin ta yanke wa wani mutum mai shekaru 25, Abbas Isaiah daurin wata shida a gidan yari saboda sa
Wani gini mai tsawon hawa 20 ya ruguje a titin Gerald Road da ke unguwar highbrow area a Ikoyi, Legas. A yanzu da ranar nan ne wannan labari ya ke zuwa mana.
Shehu Sani ya caccaki Gwamnatin APC a kan kin ayyana ‘Yan bindiga a matsayin ‘yan ta’adda. Tsohon Sanatan ya yi wa masu mulki gatse ne a shafinsa na Twitter.
Karancin ruwa, tsadar iri da taki, ambaliya, wahalar ban ruwa za su jawo tsadar abinci. A wasu Jihohin an samu amfanin gona, amma an rufe kasuwanni saboda tsaro
Funmilayo Ransome-Kuti ita ce mace ta farko da ta fara tuka mota a Najeriya amma ba ta nan kadai ta yi suna ba, akwai abubuwa masu yawa game da jarumar matan.
Gwamnatin Zamfara ta amince da kara bude kasuwanni 7 wadanda da can ta umarci a rufe su don kawo gyara akan matsalolin tsaron da jihar ta ke fama da su a yankin
Wani bidiyo ya bayyana, inda aka ga wani yaro cikin 'yan ta'addan ISWAP yana aiwatar da hukuncin kisa kan wasu sojojin Najeriya. Ya kashe sojojin Najeriya biyu.
Labarai
Samu kari