Pepsi na gabatar da babban kwalbar 40cl a Kano kan farashin Naira Dari kacal

Pepsi na gabatar da babban kwalbar 40cl a Kano kan farashin Naira Dari kacal

Ali Nuhu da Nafisat Abdullahi suka hadu da Pepsi domin gabatar da sabon kwalbar 40cl PET akan Nera Dari kacal

Shahararriyar hajar Cola wato Pepsi ta gabatar da sabon kwalba 40cl a kasuwannin birnin kano akan Nera Dari kacal

Babban jarumin kannywood Ali Nuhu da jaruma Nafisa Abdullahi sun hadu da Pepsi domin gabatar da sabon kwalba mai girma da zai baiwa jama'ar Kano damar more kudin su ta more dandanon Pepsi mai wartsakarwa akan Nera Dari kacal

Ba wai kawai gabatar da sabon kwalban mai girma bane , gaisuwa da jinjina ga mutan Kano tare da taken sakon na musamman "Ranku ya dade Mutanen Kano"

Pepsi na gabatar da babban kwalbar 40cl a Kano kan farashin Naira Dari kacal
Pepsi na gabatar da babban kwalbar 40cl a Kano kan farashin Naira Dari kacal
Asali: Original

Sabon kwalban - a farashin Nera Dari kacal- zai tabbatar da jama'ar Kano masu daraja sun dawwama cikin wartsakewa tare da abin sha mai dandanon musamman da arha

Wannan mataki ya kara sa Pepsi yi wa sauran nau'ukan abinsha na Cola fintinkau tare da kasancewa farkon samar da iri wannan kwalbar a Nigeria

Kara karanta wannan

Bincika Gaskiya: Shin hukumar 'yan sanda ta dawo da Abba Kyari bakin aiki bayan bincike?

"Ranku ya dade Mutanen Kano" Jeka shago mafi kusa da kai don kaima ka more!!

Domin karin bayani a bibiyi shafin @Pepsi _Naija akan Instagram da kuma Facebook.

Asali: Legit.ng

Online view pixel