Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta cafke shugaban hukumar makamashi ta Najeriya, Mustapha Abdullahi, kan zargin karkatar da N500bn.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta cafke shugaban hukumar makamashi ta Najeriya, Mustapha Abdullahi, kan zargin karkatar da N500bn.
Fadar shugaban na son a ware mata sununun dukiya har N1.6 biliyan domin siyan sabbin ababen hawa da bangarorinsu. Hakan na kunshe a kasafin kudin shekarar gaba.
Ministan watsalabarai da al'adu ya bayyana cewa, babu wani banbanci tsakanin 'yan ta'addan IPOB da kuma 'yan bindigan da suka addabi mutane da dama a Najeriya.
Fadar shugaban kasa na bukatar kudi har N5.231,101,743 domin gyaran fadar shugaban kasa tare da gyaran wasu kadarorin da ke ciki a kasafin kudin shekarar 2022.
Tsadar iskar gas na kara tunkaro Najeriya ta yadda ake sa ran nan da watan Disamba hawan farashin tsadar gas na iya kai wa ga N10,000 a kowane kilo 12.5 na sili
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kai hari ofishin 'yan sanda na Ngurore da ke karamar hukumar Yola ta Kudu inda suka sace mace mai shayarwa a g
Ministan ayyuka da gidaje ya bayyana cewa, akwai bukatar 'yan Najeriya su fahimci waye shugaba Buhari don sanin irin tasirin da yake dashi a harkar shugabanci.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce kasar nan ta samu sabbin makamai da za ta iya yakar kowanne nau'in rashin tsaro. Ya sanar da hakan a NDA da ke Kaduna.
Rahotanni daga jihar Katsina, sun bayyana cewa jami'an kwastam sun bude wuta kan mai uwa da wabi a yankin karamar hukumar Mani, jihar Katsina, ranar Asabar.
Kamfanin sadarwa na MTN ya samu tasgaro yayin da ya dauke daga ayyukan kira, intanet da sauransu. Ba a san dalilin daukewar layin ba dai har zuwa yanzu tukuna.
Labarai
Samu kari