Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada belin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore. Alkalin kotun ya gindaya masa sharudda.
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada belin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore. Alkalin kotun ya gindaya masa sharudda.
Bayan shekaru 50, gwamnatin tarayya ta yi wasu gyare-gyare a tsarin NYSC. Sabon tsarin ya zo da rage karfin sojoji, kokarin koyar da sana'o'in zamani da kyau.
Shugaban sojoji ya koka a kan karancin kudin da aka ware masu a kasafin shekarar 2022. Faruk Yahaya yace an zaftare N140bn daga cikin kudin da suke bukata.
Yanzun haka direbobin Napep sun fara nuna fushin su a yankin Meran na jihar Legas, biyo bayan kisan da wani ɗan sanda ya yi wa abokin aikinsu a kan titi a jihar
Gwamnatin kasar Kenya ta kara nisanta kan ta daga kama shugaban haramtaciyyar kungiyar masu rajin kafa kasar Biafra ta IPOB, Mazi Nnamdi Kanu, rahoton Vanguard.
Gwamnatin jihar Zamfara tana hukunta mutanen da suka saba dokar da Gwamna ya shigo da ita. Gwamna Matawalle ya kawo dokoki domin a kawo karshen matsalar tsaro.
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Ogun ta cafke wani magidanci mai shekaru 24 a duniya mai suna Mojiyagbe Olamilekan , kan zarginsa da burma wa matarsa Seun.
Gabannin zaben gwamna, yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kashe jami'an yan sanda hudu a garin Oraifite da ke karamar hukumar Ekwusigo na jihar Anambra.
Amurka - Wani mutum dan shekara 51 ya fashe da hawayen farin cikin bayan a wankeshi daga laifin da aka zargeshi da aikatawa kuma aka jefashi kurkuku shekaru 22.
Cece-kuce ya barke bayan gwamnatin tarayya ta bayyana kudirin ta na rushe wata anguwar musulmai don gina tashar motar Lotto a kusa da babban titin Legas zuwa Ib
Idan ajali ya yi kira ko a ina kake sai kahe, wata yar Bautar ƙasa da ta nemi canji daga Borno saboda matsalar tsaro ta gamu da ajalinta a ginin da ya rushe.
Labarai
Samu kari