Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada belin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore. Alkalin kotun ya gindaya masa sharudda.
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada belin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore. Alkalin kotun ya gindaya masa sharudda.
Bayan shekaru 50, gwamnatin tarayya ta yi wasu gyare-gyare a tsarin NYSC. Sabon tsarin ya zo da rage karfin sojoji, kokarin koyar da sana'o'in zamani da kyau.
Wata matashiyar kyakyawar budurwa maisuna Jamad Finn, ta kafa tarihi a kwallon raga. Wallafar ta a kafar sada zumuntar ta janyo maganganun mutane daban-daban.
Sojojin Najeriya suna shirin kirkiro na’urorin da za su taimaka wajen yakar matsalar tsaro. Hukumomin NITDA da NCAIR za su taimakawa jami’an tsaro a aikin.
Rundunar ‘yan sanda na jihar Zamfara ta samu nasarar ceto mutane 2 daga hannun yan bindiga bayan kwashe makwanni 2 a hannun su. A wata takarda da Mohammed Shehu
Hukumar EFCC ta gabatar da Mohammed Gapchia-Gana wanda aka fi sani da Mamman Shuwa gaban alkali Aisha Kumaliya ta babbar kotun jihar Borno da ke Maiduguri akan
Wasu batagari sun yi kutse a shafin yanar gizo na gwamnatin jihar Delta, sun fara damfarar masu neman aikin gwamnati. Sun sanya kudin mayar da fom har N8,500.
Ughelli, jihar Delta - Gajeriyar Dirama ta auku a bikin daurin daure kuma mutane da dama sun tofa albarkatun bakinsu a kafafen ra'ayi da sada zumunta kamar kull
Wani bidiyon maza biyu fasinjoji a cikin jirgin suna bai wa hammata iska a cikin jirgi ya karade kafafen sada zumunta. Sun samu rashin jituwa ne a wurin ajiya.
Amurka - Wani Malami ya shiga halin talauci da kunci bayan rasa aiki da muhallinsa sakamakon annobar Korona da ta bulla a duniya a shekarar 2020, rahoGoal Cast
Rayuka takwas ne suka salwanta yayin da wasu 46 suka samu miyagun raunika a gobara 140 da aka yi a jihar Kaduna tsakanin watan Yuni da Oktoba, hukuma ta sanar.
Labarai
Samu kari