Shugaban Miyetti Allah na Arewa Maso Gabas, Alhaji Nasiru Liman Jalbu ya yi kira a saki shugaban kungiyar na kasa Alhaji Bello Bodejo da aka kama.
Shugaban Miyetti Allah na Arewa Maso Gabas, Alhaji Nasiru Liman Jalbu ya yi kira a saki shugaban kungiyar na kasa Alhaji Bello Bodejo da aka kama.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Duk da akwai 'yan takara 18 tare da jerin jam'iyyun siyasa da suka fito gaba-gadi domin neman kujerar gwamnan jihar Anambra a zaben da za a yi ranar 6 ga Nov.
Sifeto Janar na yan sanda, IGP Alkali Usman, ya cire DIG Joseph Egbunike a matsayin kwamandan tsaro a zaben jihar Anambra da zai gudana ranar Asabar, 6 ga Nuwam
Dan asalin kasar Amurkan mai suna Bruce Campbell ya siya jirgin da aka kera tun a shekarar 1969 a 1999 a kan farashi $100, 000 (N41 million) kuma ya gyara shi.
Farfesa Rajneesh Narula ya zama Mai ba Gwamnatin jihar Kaduna shawara a kan harkar kasafi da tattali. Masanin ya yi digirinsa na farko a jami’ar ABU Zaria.
Borno - Tiyata Kwamanda na rundunar “Operation Hadin Kai”, Christopher Musa, ya bayyana cewa adadin yan Boko Haram da suka mika wuya kawo yanzu ya kai 17,000.
Gwamnatin Tarayya tana shirin kashe makudan kudi wajen wannan aikin. Rt. Hon. Rotimi Amaechi ya fadi amfanin gina titin jirgin kasa tun daga Kano zuwa Maradi.
An kai wa wasu garuruwa 2 hari a jihar Kaduna, inda aka yi wa wasu mutane rauni sannan aka kone gidaje a cewar wata sanarwa da gwamnatin jihar Kaduna ta fitar n
Ana zargin wani dan sanda, Sajan Akpoboloukeme da halaka abokin aikin sa, Sajan Sapele Eyerindideke wanda ya kai ga halaka shi. Ganau sun bayyana yadda lamarin
Orji Uzor Kalu ya bada labarin yadda ya sasanta Janar Babangida da Buhari tun a 2005. Sanata Kalu yace a lokacin Shugaba Buhari da Janar IBB ba su kula juna.
Labarai
Samu kari