Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta bude shafin daukar ma'aikatan wucin gadi domin zaben gwamnan Osun da za a yi a ranar 15 ga Agustan 2026.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta bude shafin daukar ma'aikatan wucin gadi domin zaben gwamnan Osun da za a yi a ranar 15 ga Agustan 2026.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Rahotanni da muke samu sun shaida cewa, an kama wani jami'in soja da ke da hannu a harin da aka kai makarantar horar da sojoji ta NDA a cikin watan Agustan bana
Kasancewar mutum miskili wata dabi’a ce ta daban wacce Ubangiji ya ke halittarsa da shi, kuma ana samu a bangaren maza ko kuma mata. Bisa ruwayar mujallar Tozal
Fittacen kamfanin mai kera siminti a Nigeria ya zama na farko cikin jerin kamfanoni 152 da hukumar kasuwanci ta Nigeria, NGX, ta lissafa a watanni 6 na farkon s
Rahotanni daga jihar Kano sun bayyana cewa kotun majistire da aka gurfanar da wanda ake zargi da yiwa gwamna Ganduje batanci, ta ɗauki matakin hana shi rubutu.
Babbar kotun tarayya da ke Abuja a ranar Litinin ta kama tsohon shugaban hukumar fansho ta kasa, Abdulrasheed Maina, da laifin sata da wanke haramtattun kudi.
Kamfanin man fetur na ƙasa (NNPC) ya yi kira ga yan Najeriya su kwanyar da hankulansu domin babu maganar fuskantar karin farashin man fetur a ƙasa kuma babu cun
Kungiyar mata 'yan jarida a Najeriya sun koka kan yadda rayuwa ta yi tsada a Najeriya. Sun roki gwamnati ta dauki mataki cikin gaggawa don samun zaman lafiya.
Miyagun 'yan bindiga sun halaka rayuka shida tare da sace wasu masu yawa a farmakin da suka kai kauyen Rijiya da ke karamar hukumar Gusau ta jihar Zamfara.
Dakarun sojojin Nigeria suna can suna fafatawa da yan ta'addan kungiyar Boko Haram a kauyen Tamsukawu da ke karamar hukumar Kaga na jihar Borno. Wata majiya dag
Labarai
Samu kari