Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Pelumi Adewole, malami a jami’ar jihar Kwara ya gurfana a gaban wata kotun majistare da ke zama a Ilorin, jihar Kwara bisa zarginsa da yunkurin kwanciya da wat
Majalisar dattawa ta yi shiru na minti daya a ran Laraba don jimamin kisan gillar da yan bindiga suka yi wa jama'a fiye da 120 a kasuwar Goronyo, jihar Sokoto.
Hukumar NSCDC reshen jihar Sokoto ta bayyana cewa ta samu nasarar cafke wasu da ake zargin yan bindiga ne da kuma masu kwarmata musu bayanai a jihar Sokoto.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aikawa Shugaba Muhammad Bazoum na Nijar sakon ta'aziyya bisa gobarar da tayi sanadin mutuwar daliban makaranta yara guda 25.
Alkali ya yanke wa wani Abdulsalam Adinoyi, wanda ya amsa cewa shi dan Boko Haram ne hukuncin kisa ta hanyar rataya. Jaridar Premium Times ta ruwaito cewa lamar
Borno - Mazauna garin Askira a karamar hukumar Askira Uba sun gudu daga muhallansu a jihar Boko sakamakon harin da yan ta'addan Boko Haram suka kai ranar Laraba
Wasu yan bindiga da ake zargin fulani makiyaya ne sun farmaki kauyuka biyu a karamar hukumar Zangon Kataf, dake kudancin jihar Kaduna, sun hallaka mutum 8.
Yanzu muke samun labarin cewa 'yan Boko Haram sun kai hari Borno, sun fatattaki mutane da yawa wani kauye guda sun kone gidajensu. Dakyar aka fita da sarkin gar
Tawagar ma'aikatan gwamnatin tarayya a ma'aikatar kasuwanci da zuba hannun jari sun yi kira ga shugaba Buhari ya cire matar ministan kwadugo daga ofishinta
Labarai
Samu kari