Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Wasu fusatattun mata sun far ma wata dattijuwar mata bayan kama ta da suka yi da jinjiri sabon haihuwa na sata a yankin Upper Iweka, Onitsha, jihar Anambra.
EFCC ta koma kotu da tsohon Minista, wasu 4 saboda cin kudin Diezani Madukwe a zaben 2015. Ana zargin wadannan Bayin Allah sun karbi N450m a hannun Diezani.
Yanzu muke samun labarin cewa, wasu 'yan bindiga sun afkawa al'ummomin Katsina, sun hallaka mutane da dama tare da kone dukiyoyi da motoci har da na gwamnati.
Kwamitin da NHRC ta kafa domin binciken badakalar EndSARS ya na neman Abba Kyari. Ana neman Jami’in ne bayan wani wanda ake zargi da laifi ya bace hannunsa.
Babbar kotun tarayya dake zamanta a babban birnin tarayya Abuja ta sanar da ɗage sauraron karar Nnamdi Kanu har zuwa sabuwar shekara mai shigowa wato 2022.
Wasu mutane 2, ciki har da soja, Saja G. Abdullahi sun babbake har lahira. Lamarin ya rutsa da Abdullahi ne inda ya yi kokarin dakatar da wani dan sumogal din
Wasu 'Yan bindiga sun kai mummunan hari yankin Anara, karamar hukumar Isiala Mbano da ke jihar Imo, sun kashe akalla mutane biyar yayin da suka yi harbe-harbe.
Rahotanni daga jihar Borno sun bayyana cewa wasu mayakan ISWAP/Boko Haram sun kwashi kashin su a hannun dakarun soji a kan hanyar Maiduguri ta jihar Borno.
Jami'an tsaro sun hana Maxwell Opara, daya daga cikin lauyoyin shugaban kungiyar awaren IPOB, Nnamdi Kanu, shiga cikin harabar babban kotun tarayya da ke Abuja.
Labarai
Samu kari