Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Tsagerun 'yan bindiga sun yi garkuwa da mutum biyu tare da sace 1 a harin da suka kefen Gidan-Kwano, gefen jami'ar FUT da ke garin Minna, babbar birnin Neja.
Rundunar sojin ƙasa a Najeriya ta sanar da samun nasarar sheke wasu yan ta'adda a wani kwantan bauna da sojoji suka yi wa mayakan Boko Haram/ISWAP a Borno.
Ministan sadarwa, Isa Pantami, ya ce lambar shaidar dan kasa, NIN zai zama ginshikin tsaron Najeriya, domin da ita za a iya sanin duk wanda ya shiga intanet.
Kwamitin bincike kan zaluncin yan sandan EndSARS a ranar Laraba ta saurari bayanin yadda wani barawon waya, Ogaga Ohore, ya rasa rayuwarsa a sakamakon rikici.
Wani Dan majalisa a jihar Borno ya bayyana yadda'yan ISWAP suka shiga garinsu, suka Kuma kone gidan da ya ginawa yayansa yake zaune a ciki. Ya koka kan harin.
Kwamishinan ilimi na jihar Bauchi, Aliyi Tilde, ya nuna damuwarsa kan yadda satar jarabawa ya zama ruwan dare a jiharsa, acewarsa an samu akalla 15,000 a BECE.
Alkali ya yi fallasa, ya tona rawar da bankuna suka taka wajen satar N2bn. Bankunan da Maina ya bude akawun sun ga biliyoyi suna yawo, amma ba su sanar ba.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC, ta ware N1.3 biliyan domin walwalar ma'aikatan ta a shekarar 2022.Wannan ya hada da kyautar ta'aziyyar ma'aikatanta.
An samu wata hayaniya tsakanin yan majalisar dattijan tarayyan Najeriya yayin da aka gabatar da kudirin saka wasu wasu jihohi a jerin masu samar da ɗanyen mai.
Labarai
Samu kari