Shugaba Donald Trump ya gargadi Iran cewa Amurka za ta iya sake ɗaukar matakin soja idan Tehran ta ci gaba da abin da ya kira karya yarjejeniyar tsagaita wuta.
Shugaba Donald Trump ya gargadi Iran cewa Amurka za ta iya sake ɗaukar matakin soja idan Tehran ta ci gaba da abin da ya kira karya yarjejeniyar tsagaita wuta.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Fani-Kayode ya magantu kan batun da kewa hukumar EFCC ta kame shi. Ya ce shi EFCC bata taba kame shi ba, kawai dai an gayyace shi ne domin tattauna wasu abubuwa
Yayin da kirismeti yake karasowa, an ji cewa Dalar Amurka ta yi tsada. Ana canza kowace Dalar Amurka a kan N550, a wasu wuraren kuma har farashin ya kai N555.
Babban alkalin Najeriya, CJN Ibrahim Tanko Muhammad, a ranar Talata ya rantsar da sabbin alkalan babban kotun tarayya ta Abuja har guda ashirin da biyu a Abuja.
Mummunar gobara ta tashi a kasuwar Nyanya da ke babbar birnin tarayya, Abuja, a daren ranar yau Talata, 23 ga watan Nuwamba, da misalin karfe 8:00 na dare.
Kimanin mako daya bayan wata mata ta kashe mijinta wanda ya kama ta da wani suna cin amanarsa a jihar Edo, wata mata daga wannan ahlin ta kuma kashe nata mijin.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya ce matsawar ba a cire tallafin man fetur ba, jihohi 35 cikin 36 ba za su iya biyan albashin ma’aikatansu ba a 2022.
Dirakta Manaja na kamfanin NNPC, Malam Mele Kyari, ya tofa nasa albarkacin bakin kan lamarin cire tallafin man fetur a sabuwar shekarar 2022 da ake fuskanta.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya bada umarnin gaggawa na ɗage bikin rantsar da sabbin shugabannin kamfanin man fetur na kasa NNPC har dai baba ta gani .
Abuja - Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i, ya bayyana cewa gaba daya Gwamnonin Najeriya sun amince Gwamnatin tarayya ta cire tallafin man fetur a sabon shek
Labarai
Samu kari