Shugaba Donald Trump ya gargadi Iran cewa Amurka za ta iya sake ɗaukar matakin soja idan Tehran ta ci gaba da abin da ya kira karya yarjejeniyar tsagaita wuta.
Shugaba Donald Trump ya gargadi Iran cewa Amurka za ta iya sake ɗaukar matakin soja idan Tehran ta ci gaba da abin da ya kira karya yarjejeniyar tsagaita wuta.
Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohin Arewa 19 da birnin Abuja, Joseph Hayab, ya yi martani ga shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
Aisha Yesufu ta caccaki shugaba Buhari kan gazawarsa wajen wanzar da zaman lafiya a Najeriya. Ta ce kawai majalisa ta yi mai yiyuwa ta sauke shugaba Buhari a mu
Matar tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ta shawarci mata kan yin biyayya ga mazajensu, ta ce kada mace ta tsammaci ban hakuri daga miji idan yayi laifi.
An yi wa Buhari ca a Arewa a kan yunkurin zagaye kotu, a yafewa Nnamdi Kanu. Kungiyar Arewa Consultative Forum ba ta goyon bayan a fito da jagoran na IPOB.
Sakamakon barkewar tarzoma a kan dakatar da sanya hijabi ga daliban fannin jinya na jami’ar fasaha ta LAUTECH, Ogbomoso, jihar Oyo da ke Najeriya, an samu masl
Ministan sadarwa da tattalin arziki na zamani ya ce Allah ya albakaci Najeriya da abubuwa da dama da suka sanya ta zama mafi dacewa wajen zuba hannun jari.
Wani jami'in gwamnati ya bayyana cewa, a halin yanzu, gwamnatin tarayya tana ci gaba da shirin shigo da Sunday Igboho Najeriya domin fuskantar hukuncin cin aman
Wasu miyagun yan bindiga da ba'a san ko suwaye ba sun bi tsakar dare sun kone hedkwatar yan sanda a jihar Imo, sun hallaka jami'in ɗan sanda dake bakin aiki.
Wani dalibi a Jami'ar Tarayya da ke Jiyar Oyo, Bolu ya bayyana yadda masu garkuwa suka ciyar da shi da yan uwansa danyen rogo da masara tsawon sati biyu da suke
Ministar kudi, kasafin kudi da shirye-shiryen kasa, Zainab Ahmad Shamsuna, ya bayyana cewa Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari zata cire tallafin man fetur a 202
Labarai
Samu kari