Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Wata budurwa ta yi karar saurayinta a gaban wata kotun majistare da ke Legas kan zarginsa da sata inda ta ce ya tafi ya fasa asusunta ya kwashe N120,000 da ta d
Hukumar yaki da rashawa ta EFCC ta gurfanar da mataimakin ma’ajin jami’ar Ahmadu Bello, Iliyasu Abdulrauf Bello gaban alkali Darius Khobo na babbar kotun jihar.
Yan Najeriya da dama sun tofa albarkacin bakinsu kan sakamakon wata hazikar yarinya da ta samu A a dukkan darussan WAEC kuma ta ci 345 a jarabawaɓ Post UTME.
Kungiyar kare Hakkin Musulmai ta MURIC ta bayyana cewa, gwamnatin Buhari bata taba take 'yancin addini na 'yan Najeriya ba. Daraktan MURIC ya yi bayani kan batu
Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa, a halin da ake ciki an kammala shiri don fara aikin jirgin kasuwancin Najeriya na Nigeria Air nan da watan Afrilun 2022.
'Yan sandan jihar Ogun sun kama wasu mutane biyar cikin wasu gungun masu garkuwa da mutane da ke adabar Obadda Oko da kewaye a karamar hukumar Ewekoro dake Ogun
An saki wani mutumi mai suna Kevin Strickland a kasar Amurka da ya kwashe shekaru 43 cikin gidan yari kan laifin da ba shi ya aikata ba. Kevin Strickland wanda
Wata bokanya wacce tayi ikirarin mika rayuwarta ga Shaidan na neman mijin aure ido rufe nan zuwa karshen shekarar 2021. Bokanyar mai suna Precious Gift Amarachi
Jami'an sashin da ke yaki da fataucin mutane na hukumar NSCDC, reshen jihar Akwa Ibom sun kama wani Elisha Effiong bisa zargin yunkurin siyar da yaransa mata.
Labarai
Samu kari