Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohin Arewa 19 da birnin Abuja, Joseph Hayab, ya yi martani ga shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohin Arewa 19 da birnin Abuja, Joseph Hayab, ya yi martani ga shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Wani mazaunin Magami a karamar hukumar na jihar Zamfara ya magantu kan yadda 'yan fashin daji suka saka wa mazaun garin haraji tare da barazanar sace wadanda ba
Gwamnan jihar Borno ya kaddamar da wasu manyan ayyuka 23 a wasu yankunan jihar Borno. Gwamnan ya gina makarantu da cibiyoyin kiwon lafiya a yankunan jihar.
Bankin Duniya ya yi kira ga Gwamnatin tarayya ta cire tallafin man fetur da take badawa nan da watanni uku zuwa shida. Bankin mai baiwa kasashe bashi a rahoton
Wani direban motar haya, Adewale ya zargi fasinjar sa, Laura da daba masa fasassar kwalba yayin wata hayaniya a wuraren Agungi da ke Ajah a jihar a lokacin da y
'Yan ta'addan Boko Haram su na shigowa gari da rana tsaka, suna yin wa’azi a kan boko. ‘Yan ta’addan su na karbar kudi kafin manomi ya iya girbe amfanin gona.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, a yau Laraba 24 ga watan Nuwamba 2021, yana jagorantar taron majalisar zartarwa ta gwamnatinsa (FEC) a fadarsa dake Abuja.
Wasu makiyaya sun farmaki kauyen Ancha da ke yankin Miango a jihar Filato a ranar Talata, 23 ga watan Nuwamba, inda suka halaka mutane biyu yayin da suke gona.
Gwamnatin tarayya a ranar Talata ta ce ba ta da hurumin daidaita farashin iskar gas ta girki saboda abu ne wanda kasashen duniya ke daidaitawa amma za ta duba.
Shahararriyar jarumar masana'antar shirya fina-finan kudu wato Nollywood, Uche Elendu ta koka a kan tsadar rayuwa a kasar. Ta yi mamakin tashin farashin kwai.
Labarai
Samu kari