Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rundunar sojin Najeriya ta yi manyan sauye-sauye domin inganta tsaro. Lamarin ya shafi makarantun soji, rundunonin yaki, kamfanonin soji da sauransu
Ana zargin Jami’an Gwamnati sun saida kadarorin da aka karbo a hannun barayin Najeriya. Ministan shari’a, Abubakar Malami SAN ya kafa wani kwamitin bincike.
Farfesa Babagana Zulum, Gwamna Jihar Borno ya bada tabbacin cewa za a dawo da wutar lantarki a Maiduguri da kewaye cikin kwanaki 30. Babban birnin jihar ta Born
Kwale-kwale ya kife da Fasinjoji kimanin 47 ciki har da daliban makarantar Madinatu Islamiyya dake karamar hukumar Bagwai ta jihar Kano. Daily Trust ta ruwaito.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bawa 'yan Najeriya tabbacin cewa nan ba da dadewa ba za'a samu zaman lafiya da lumana a dukkan sassan kasar, Daily Trust ta ruwaito.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya bayyana cewa sam ba'a hukunta yan ta'addan Boko Haram da suka mika wuya ba. Zulum ya ce idan aka hukuntasu, sauran
Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC ya saki tsohon ministan sufuri, Femi Fani Kayode, bayan sa'o'in da ya kwashe a ofis
Gwamnatin jihar Sokoto ta dakatar da ayyukan 'yan sa kai a jihar bayan da 'yan bindiga suka addabi wasu yankunan jihar da harin daukar fansa. Gwamnati ta bayyan
Shugaban alkalan Najeriya, CJN Tanko Mohammed, ya sha alwashin cewa fannin shari'ar kasar nan ba za ta huta ba har sai ta ga bayan rashawa a fadin kasar nan.
Asiya Balaraba Abdullahi Ganduje ta jawo ayoyi daga Qur’ani ta na fassarawa. Irinsu tsohon kwamishina, Muaz Magaji sun tofa albarkacin bakinsu a shafin Facebook
Labarai
Samu kari