Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa sabuwar hukumar fasahar lafiya ta zamani da za ta inganta harkokin kiwon lafiya ga yan Najeriya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa sabuwar hukumar fasahar lafiya ta zamani da za ta inganta harkokin kiwon lafiya ga yan Najeriya.
An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
WHO ta ce kasashe shida a Afrika ne da suka hada da Najeriya suke da kashi hamsin na dukkan mace-macen da aka yi a duniya sakamakon zazzabin cizon saura a 2020.
Kungiyar ta'addanci ta Boko Haram ta fitar da hotunan mutane uku cikin wadanda ta sace a hanyar Chibok zuwa Damboa a jihar Borno a kwana-kwanan nan, SaharaRepor
A makon nan ne aka samu wani abin alhini da ya faru da wasu iyalai a jihar Legas. An tsinci gawarwakin 'ya'yansu a cikin wata mota ba a san dalilin mutuwarsu ba
Ganin har yanzu ana fama da matsalar wutar lantarki a Najeriya. Kasar Koriya tace za ta kashe Naira Biliyan 5 wajen magance matsalar wutan da ake fama da shi.
Wasu 'yan ta'addan IPOB sun dasa bama-bamai a wani yankin jihar Imo, inda sojojin Najeriya suka shiga kafar wando daya dasu cikin gaggawa tare da dakile barnar.
Hukumar kare hakkin bil'adama ta kasa, (NHRC), ta bayyana, cewa zata gudanar da tsattsauran bincike kan kisan gillan da akiwa wasu fulani hudu a jihar Edo.
A ranar Asabar 11 ga watan Disamba, 2021, jami’ar ta Malete za ta yaye dalibanta. Jami’ar Kwara za ta karrama Uwargida da babban Hadimin Shugaban kasa Buhari.
Miyagun yan bindiga sun kai wani mummunan hari kan hanyar Kauran Namoda-Shinkafi a jihar Zamfara, sun kashe mutum shida kuma sun yi awon gaba da matafiya da dam
NLC ta bayyana abin da ta ke shirin yi muddin aka kara kudin man fetur. Kungiyar tace karin albashin da aka yi zai zama a banza idan ana sayen man fetur a N340.
Labarai
Samu kari