An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Gwamnatin Buhari ta sa a fara karbar haraji daga 'yan Najeriya masu tallata hajarsu a kafar Facebook. Kamfanin na Facebook ya bayyana adadin kason da za a karba
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya amincewa bankin Sterling kan fara hulda da kwastomomi a matsayin bankin Muslunci. An bayyana yadda tsarin zai kasance akai.
Jami’an tsaro sun cafke mutumin da ya shiga makabarta ya cire kan gawa a kabari. Abideen Raheem ya amsa laifin da ake zarginsa da shi, yace N25, 000 ya saida.
Wasu tsagerun yan bindiga. masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba da mazauna wani yanki a Abuja, sun harbe wata mata har Lahira a harin da suka kai Kwali.
A ranar Alhamis, Hedkwatar Tsaro ta shaida yadda rundunar sojin Najeriya ta samu nasarar halaka fiye da ‘yan ta’adda 72 a yankin arewa maso yamma da arewa ta ts
Fasto kuma mai cocin Living Faith Worldwide, Bishop David Oyedepo, ya ce tun farko ya san gwamnatin Muhammadu Buhari ba za ta wani tabuka wa Najeriya komai ba
Fadar shugaban kasa ta kara jaddada cewa Najeriya har yanzu ita ce kasar da ta fi dacewa masu zuba hannayen jari a Afrika su yi tururuwar zuwa duk da kalubalen.
Babban Malamin addinin Islama kuma Lakcara a kwalejin ilimi dake Gumel a jihar Jigawa, Dr Rabiu Rijiyar Lemo ya yi tsokaci kan kisan gillan da ake yi a Najeriya
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, an ceto wasu 'yan sanda sama da 20 da 'yan ta'adda suka sace a wani yankin jihar Yobe. An kuma fatattaki 'yan ta'adda da d
Labarai
Samu kari