Wata majiya da ke kusa da tawagar Iran a birnin Islamabad na Pakistan ta ce amincewar da Amurka ta yi na sakin wasu kadarorin Iran sun karawa kasar kwarin gwiwa.
Wata majiya da ke kusa da tawagar Iran a birnin Islamabad na Pakistan ta ce amincewar da Amurka ta yi na sakin wasu kadarorin Iran sun karawa kasar kwarin gwiwa.
Gwamnatin Tarayya ta fitar da jerin sunayen mutane da ƙungiyoyi 48 da aka ayyana a matsayin wadanda ke tallafa wa ayyukan ta'addanci a Najeriya na shekarar 2026.
Wani gini mai tsawon hawa 20 ya ruguje a titin Gerald Road da ke unguwar highbrow area a Ikoyi, Legas. A yanzu da ranar nan ne wannan labari ya ke zuwa mana.
Shehu Sani ya caccaki Gwamnatin APC a kan kin ayyana ‘Yan bindiga a matsayin ‘yan ta’adda. Tsohon Sanatan ya yi wa masu mulki gatse ne a shafinsa na Twitter.
Karancin ruwa, tsadar iri da taki, ambaliya, wahalar ban ruwa za su jawo tsadar abinci. A wasu Jihohin an samu amfanin gona, amma an rufe kasuwanni saboda tsaro
Funmilayo Ransome-Kuti ita ce mace ta farko da ta fara tuka mota a Najeriya amma ba ta nan kadai ta yi suna ba, akwai abubuwa masu yawa game da jarumar matan.
Gwamnatin Zamfara ta amince da kara bude kasuwanni 7 wadanda da can ta umarci a rufe su don kawo gyara akan matsalolin tsaron da jihar ta ke fama da su a yankin
Wani bidiyo ya bayyana, inda aka ga wani yaro cikin 'yan ta'addan ISWAP yana aiwatar da hukuncin kisa kan wasu sojojin Najeriya. Ya kashe sojojin Najeriya biyu.
Zanga zangar lumana da matasa ke gudanarwa a majalisar dokokin jihar Filato ta ɗauki sabon salo, yayin da aka jiyo ƙarar harbin bindiga bayan wayewar gari.
Wasu tsagerun yan bindiga sun farmaki wata coci a jihar Kaduna ana tsaka da gudanar da ayyukan Ibada, sun kashe mutum biyu, tare da sace wasu da dama a harin.
Kungiyar Tarayyar Turai ta bayyana irin tallafin da take zubawa a jihar Borno domin dakile rikicin Boko Haram. An kaddamar da wani shirin fim mai suna HOPE.
Labarai
Samu kari