Kotun daukaka kara da ke birnin Abuja da dage ci gaba da sauraran karar da ake na neman soke rijistar ADC da wasu jam'iyyun adawa a Najeriya zuwa watan Yuli.
Kotun daukaka kara da ke birnin Abuja da dage ci gaba da sauraran karar da ake na neman soke rijistar ADC da wasu jam'iyyun adawa a Najeriya zuwa watan Yuli.
Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Hukumar amsa korarrafi da yaki da rashawa a jhar Kano (PCACC) ta damke Diraktan tabbatar da ingancin kayayyaki na hukumar kare hakkin masu sayan kayayyaki CPC.
Kastina - Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya bayyana cewa kisan Kwamishanan Kimiya da Fasahar jihar da akayi da lauje cikin nadi, rahoton DailyTryst.
A yau ne aka gayyaci saya daga cikin wadanda suka shirya zanga-zanga a Arewa don jawo hankalin gwamnatin Najeriya kan rashin tsaro da ya addabi yankin Arewa.
Attahiru Jega ya tona yadda Alkalai su ke samun kazaman kudi. Tsohon shugaban hukumar na INEC yace sauraron karar zabe ya na cikin hanyar cin haram a kotu.
An gudanar Sallar Jana'izar Kwamishsnan Kimiya da Fasahan jihar Katsina, Dr Nasir Rabe, karkashin jagorancin Limamin Masallacin Katsina GRA, Dr Aminu Abdullahi
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun afka kauyen Kurawa da ke karamar hukumar Sabon Birni a jihar inda su ka halaka mutane uku, Daily Trust ta ruwaito cewa
Wata mata mai shekaru 30, wacce ta tsira bayan harin da ‘yan bindiga su ka kai wa matafiyan hanyar Kaduna da su ka doshi kudu ta bayyana yadda mahaifiyarta da
Sabon rahoto ya nuna yadda gwamnati tarayya ta ke amfani da fasaha ta musamman don bibiyar sakwannin da ake tura wa mutum ko ya ke tura wa jama’a ta kafafen sad
Matasa a halin yanzu sun fita titunan wasu garuruwa a arewacin Najeriya suna zanga-zanga kan yawaitar kashe-kashe a yankin, Daily Trust ta ruwaito. Duk da cewa
Labarai
Samu kari