Jirgin shugaban kasar Isra'ila ya yi karo da garken tsuntsaye yayin da ya kama hanya zai koma gida. Jirgin shugaban kasar ya yi saukar gaggawa a filin jirgin sama.
Jirgin shugaban kasar Isra'ila ya yi karo da garken tsuntsaye yayin da ya kama hanya zai koma gida. Jirgin shugaban kasar ya yi saukar gaggawa a filin jirgin sama.
Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Tsohon Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Cif Bisi Akande, ranar Alhamis, 9 ga Disamba, ya bayyana yadda Shugaba Buhari ya kasa cika alkawarin.
'Yan bangan jihar Kaduna a ranar Alhamis sun fito zanga-zanga kan kamen kwamandansu,Aminu Sani wanda aka sani da Bolo wanda soji suka cafke kwana 15 da ta wuce.
Hukumar LAMATA ta sanar da mutane cewa su tashi domin za a yi titin jirgin kasa. Gwamnatin Legas ta ba mutane a jihar Ogun takarda, hakan ya bar baya da kura.
Sarkin musulmi, Muhammadu Sa’ad Abubakar ya koka akan yadda ‘yan bindiga a kullum su ke halaka mutane a arewacin Najeriya musamman a arewa maso yamma kullum.
Tuni an cafke wanda ake zargi da laifin kashe Kwamishinan jihar Katsina. Wanda ya hallaka Dr. Rabe Nasiru, yada ba masa wuka, sannan ya rufe gawar a bandaki.
Rundunar Sojojin kasan Najeriya ta bayyana dalilinta na kama wani shugaban ‘yan banga a Kaduna. Ana zargin Aminu Sani (Bolo) da laifin taimakawa ‘yan bindiga.
A ranar Alhamis wata mata mai suna Rashidat Ogunniyi ta bayyana gaban kotu inda ta yi wa alkali korafi akan yadda mijinta ya fi son karenta akan ta, Premium Tim
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Sa'ad Abubakar III a ranar Alhamis, 9 ga Disamba, ya yi Alla-wadai da kisan gillan da ake yiwa yan Najeriya, musamman a yankin Arewa
An yi wa kwamishinan Kimiyya da Fasaha na jihar Katsina, Dokta Rabe Nasir kisar glla. Daily Trust ta rahoto cewa an bindige shi ne a gidansa da ke Fatima Shema
Labarai
Samu kari