A labarin nan, za a ji cewa Sheikh Ahmed Gumi ya bayyana cewa akwai bukatar kasar Najeriya ta gaggauta datse duk wata alakar soji da gwamnatin Amurka.
A labarin nan, za a ji cewa Sheikh Ahmed Gumi ya bayyana cewa akwai bukatar kasar Najeriya ta gaggauta datse duk wata alakar soji da gwamnatin Amurka.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta tabbatar da harin da sojojin Amurka suka kawo kasar ta sama,.inda ta ce an yi haka ne domin dakile ta'addanci da asarar rayuka.
Ibikunle Amosun ya kawo kudirin da zai yaki masu garkuwa da mutane. ‘Yan Majalisa na neman a rika yanke wa masu garkuwa da mutane hukuncin daurin rai da rai.
Dan majalisa mai wakiltar mazabar Iseyin/Itesiwaju/Kajola/Iwajowa a tarayya daga jihar Oyo a majalisar dattawa,Shina Peller, ya mayar wa dattawan arewa martani.
Dan gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Mohammed Badaru Abubakar ya zama angon zankadediyar budurwarsa a ranar 11 ga watan Satumba bayan haduwar su a kafar Sanap chat.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna a ranar Talata, ya ce jiharsa ta fara aikin naira biliyan goma na gina wurin kiwo ga makiyaya a jihar Kaduna, Daily Trust.
Rundunar mayakan saman Najeriya NAF ta yi ruwan wuta kan tsagerun yan bindiga a dajin Baranda dake jihar Zamfara kuma an hallaka manyan tsageru akalla biyar.
Farfesa Banji Akintoye, Jagorar kungiyar Yarbawa ya ce arewa ce za ta cigaba da mulkar Nigeria da mamaye ta koda kuwa wanene ke kan kujerar shugaban kasa. Ya ba
A yau ne aka tabbatar da nadin wasu jami'ai da shugaba Buhari ya nada a hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC). Mun kawo muku sunayensu.
Wani wanda abin ya faru a kan idonsa ya bayyana cewa maharan sun kashe mutanen ne ta hanyar harbin su da bindiga ba tare da sun karbi komai daga gare su ba.
Wani matashi dan makarantar sakadare ya samu tallafin wani mutumin kirki yayin da aka gano yana zuwa makaranta da keke duk tsananin ruwa da ke sauka a damina.
Labarai
Samu kari