Tsohon mataimakin darakta a hukumar tsaron farin kaya ta kasa (DSS), Dennis Amachree, ya yi bayani filla-filla kan mutuwar marigayi Janar Sani Abacha.
Tsohon mataimakin darakta a hukumar tsaron farin kaya ta kasa (DSS), Dennis Amachree, ya yi bayani filla-filla kan mutuwar marigayi Janar Sani Abacha.
Mun kawo abubuwa 7 a ya kamata a sani game da rayuwar Marigayi Bashir Othman Tofa. Za a ji takaitaccen tarihin Tofa, mutumin da ya nemi takarar Shugaban kasa.
Gwamnan Sokoto ya yi alkawarin cewa an kusa kawo karshen Bello Turji. Rt. Hon. Aminu Waziri Tambuwal ya yi zama da manyan yankin gabashin Sokoto a Gwadabawa.
Lauyan Sunday Igboho ya bayyana zare hannunsa a duk wani batu da yake da alaka da Sunday Igboho da gwamnatin Najeriya. Ya bayyana dalilansa na barin kare shi.
Gwamnatin Ganduje ta yi martani kan yadda tsohon gwamnan Kano Kwankwaso ya zargi Ganduje da murde zabe a 2019. Ta bayyana yadda lamarin yake, sannan da kari.
Wasu tsagerun yan bindiga sun sake kai mummunan hari kauyen Udawa dake kan hanyar Kaduna zuwa Birnin Gwari ranar Lahadi, sun kashe mutum daya sun sace wasu
Wasu yan bindiga sun tare wani jigon jam'iyyar APC a jihar Akwa Ibom sun harbe shi har lahira jim kaɗan bayan ya halarci taron addu'a na sabuwar shekara a coci.
Wani mummunan hari da 'yan bindiga suka sake kai wa a Kaduna yayi sanadiyar mutuwar mutane da dama, tare da sace wasu masu yawa yankin Kerewa a jihar Kaduna.
Wasu yan bindiga da ba'a san ko suwaye ba sun yi awon gaba da mata da kuma ɗan kanin kwamishinan muhalli na jihar Enugu, Chijioke Edeoga, da daren ranar Asabar.
Tsohon sanatan jihar Kaduna, Shehu Sani ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar gwamna a jihar Kaduna. Ya ce zai kaca-kaca da jam'iyyar APC da 'yan takararta.
Labarai
Samu kari