Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Hukumar NiMet ta fitar da hasashen yanayin 26 ga Afrilu, 2026, inda ta yi hasashen cewa za samu samu tsawa da ruwa a Kaduna, Abuja, Legas da wasu jihohi.
A 2011 Shugaban kasa Dr. Goodluck Jonathan ya sa aka sauke farashin buhun siminti. Hakan ta sa aka zauna da manyan kamfanoni, aka sa su rage kudin buhunansu.
Dukiyar mai kudin Afirka, Aliko Dangote, ta karu da naira tiriliyan 8.4 sakamakon yadda ake tururuwar siyan siminti da takinsa. Ya fi wasu kasashen Afrika kudi.
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya yi kura dakarun rundunar sojin ƙasar nan su kara zage dantse wajen fatattakar ayyukan ta'addanci a Najeriya ta kowane bangare
WHO ta ce kasashe shida a Afrika ne da suka hada da Najeriya suke da kashi hamsin na dukkan mace-macen da aka yi a duniya sakamakon zazzabin cizon saura a 2020.
Kungiyar ta'addanci ta Boko Haram ta fitar da hotunan mutane uku cikin wadanda ta sace a hanyar Chibok zuwa Damboa a jihar Borno a kwana-kwanan nan, SaharaRepor
A makon nan ne aka samu wani abin alhini da ya faru da wasu iyalai a jihar Legas. An tsinci gawarwakin 'ya'yansu a cikin wata mota ba a san dalilin mutuwarsu ba
Ganin har yanzu ana fama da matsalar wutar lantarki a Najeriya. Kasar Koriya tace za ta kashe Naira Biliyan 5 wajen magance matsalar wutan da ake fama da shi.
Wasu 'yan ta'addan IPOB sun dasa bama-bamai a wani yankin jihar Imo, inda sojojin Najeriya suka shiga kafar wando daya dasu cikin gaggawa tare da dakile barnar.
Hukumar kare hakkin bil'adama ta kasa, (NHRC), ta bayyana, cewa zata gudanar da tsattsauran bincike kan kisan gillan da akiwa wasu fulani hudu a jihar Edo.
Labarai
Samu kari