Hotunan birne Marigayi Bashir Tofa da aka yi a Kano bayan jana'izarsa

  • An birne Alhaji Bashir Tofa, tsohon dan takarar shugabancin kasa a zaben 1993, bayan jana'izarsa a birnin Kano
  • An yi masa jana'izarsa kamar yadda addinin Musulunci ya tanadar sannan aka birne shi a tsakanin kaburburan iyayensa
  • Jama'a sun yi tururuwa wurin jana'izarsa tare da birne shi a makabartar Hajji Camp da ke kwaryar birnin Kano

Alhaji Bashir Tofa, daya daga cikin 'yan takarar zaben shugabancin kasa na 1993, ya rasu a jihar Kano kuma an birne shi bayan yi masa jana'iza kamar yadda addinin Musulunci ya tanadar.

An birne shi a tsakanin kaburburan iyayensa da ke makabartar Hajj Camp a kwaryar birnin Kano da ke arewacin Najeriya.

Ga hotunan kabarin marigayin dan siyasar:

Hotunan birne Marigayi Bashir Tofa da aka yi a Kano bayan jana'izarsa
Hotunan birne Marigayi Bashir Tofa da aka yi a Kano bayan jana'izarsa. Hoto daga dailytrust.com
Asali: UGC

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Kara karanta wannan

Bashir Tofa: Bayani a kan rayuwar Marigayin da hirar karshe da ya yi a kan mulkin Buhari

Hotunan birne Marigayi Bashir Tofa da aka yi a Kano bayan jana'izarsa
Hotunan birne Marigayi Bashir Tofa da aka yi a Kano bayan jana'izarsa. Hot daga dailytrust.com
Asali: UGC

Hotunan birne Marigayi Bashir Tofa da aka yi a Kano bayan jana'izarsa
Hotunan birne Marigayi Bashir Tofa da aka yi a Kano bayan jana'izarsa. Hoto daga dailytrust.com
Asali: UGC

Hotunan birne Marigayi Bashir Tofa da aka yi a Kano bayan jana'izarsa
Hotunan birne Marigayi Bashir Tofa da aka yi a Kano bayan jana'izarsa. Hoto daga dailytrust.com
Asali: UGC

Hotunan birne Marigayi Bashir Tofa da aka yi a Kano bayan jana'izarsa
Hotunan birne Marigayi Bashir Tofa da aka yi a Kano bayan jana'izarsa. Hoto daga dailytrust.com
Asali: UGC

Hotunan birne Marigayi Bashir Tofa da aka yi a Kano bayan jana'izarsa
Hotunan birne Marigayi Bashir Tofa da aka yi a Kano bayan jana'izarsa. Hoto daga dailytrust.com
Asali: UGC

Bashir Tofa, Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa a Zaɓen 1993, Ya Rasu

A wani labari na daban, Alhaji Bashir Tofa, ɗaya daga cikin ƴan takarar shugaban kasa a zaben 1993, wanda ake yi wa kallon zabe mafi adalci a Najeriya, ya rasu kamar yadda Daily Trust ta ruwaito.

A cewar majiyoyi daga yan uwansa, Tofa ya rasu ne a asibitin koyarwa ta Aminu Kano, AKTH, a safiyar ranar Litinin bayan gajeruwar lafiya, The Cable ta ruwaito.

Da ya ke tabbatar da rasuwarsa, dan uwan marigayin ya ce, "Alhaji Bashir Tofa ya rasu bayan gajeruwar rashin lafiya."

Asali: Legit.ng

Online view pixel