Jami'an tsaro a jihar Kogi sun ceto ɗalibai 15 bayan an sace ɗalibai 23 a wata makaranta da ke gudanar da aiki ba bisa ƙa'ida ba a yankin Zariagi.
Jami'an tsaro a jihar Kogi sun ceto ɗalibai 15 bayan an sace ɗalibai 23 a wata makaranta da ke gudanar da aiki ba bisa ƙa'ida ba a yankin Zariagi.
Jami'an tsaro sun farmaki sansanonin 'yan bindiga, inda suka ceto wani sarkin gargajiya da aka sace. Hakazalika, rahoton da muke samu yace an kama 30 a cikinsu.
Gwamnan jihar Ribas ya yi waje da kwamishinan kiwon lafiya na jihar saboda yi masa katsalandan a ayyukansa. Ya ce kwamishinan bai kyauta masa ba saboda ya kore
Yanzun haka rahoton da muke samu wasu tsagerun yan ta'adda da ake zargin mayakan kungiyar ISWAP ne suna can sun kai hari wani ƙauye a kudancin jihar Borno.
Shugaban kungiyar Jama'atul Izalatil Bidia Wa'ikamatis Sunnah, Sheikh Abdullahi Bala Lau, ya bada umarnin fara addu'o'in alkunut a masallatan Ahlis-sunnah.
Gwamnan jihar Zamfara ya gana da shugaban jamhuriyar Nijar a kokarinsa na shawo kan matsalolin matsalar a yankunan da suke da alaka da Arewa maso yammaci..
Ministan sadarwa da tattalin arzikin zaamani, Farfesa Isa Ali Pantami, yace fasahar 5G da ake shirin sanya wa a Najeriya zata taimaka a magance matsalar tsaro.
Hukumar kula da masu yi wa kasa hidima NYSC ta haramta wa duk wani matashi shiga sansaninta da ke fadin kasar nan matukar bai yi riga-kafin cutar Coronavirus ba
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa (EFCC) ta buda alamar zargi kan wani gwamna a Arewa da ta gano ya ɗibi tsabar kudi biliyan N60bn daga lalitar jiha.
Wakilan jami’ar Al-Azhar Shereef sun kira musabaka da hadin-kan kasar UAE. Ayman Esmat, Sheikh El-Hasanain El-Moallim da Sheikh AbdelAzeem sun halarci gasar.
Labarai
Samu kari