Gwamna Douye Diri ya tsige sarkin Ogboinbiri tare da sanya dokar ta-ɓaci a garin sakamakon rikicin rabon kuɗin mai da ya yi sanadin kisa da ƙone-ƙone.
Gwamna Douye Diri ya tsige sarkin Ogboinbiri tare da sanya dokar ta-ɓaci a garin sakamakon rikicin rabon kuɗin mai da ya yi sanadin kisa da ƙone-ƙone.
Jami'an tsaro na hukumar Civil Depence (NSCDC) ta bayyana dumbin nasarorin da ta samu da kuma wasu kalubale da ta fuskanta ciki har da mutuwar jami'ai a Neja.
Tsohon gwamnan jihar Imo ya tono sirri, inda yace babu wasu 'yan bindiga da ke kashe mutane a jihar Imo, kawai 'yan sanda ne ke aikata hakan daga gidan gwamnati
Mutuwa ta sake dura gidan Marigayi Sanata Joseph Wayas wanda ya taba rike Shugaban Majalisar Dattawa a Najeriya. Joseph Wayas Jnr ya bada sanarwar mutuwar.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya ce dukkan man fetur da ke yankin Niger Delta na Najeriya ne kuma yankin bai isa ya nuna wani iko kan fetur din ba.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya yi kira ga al'ummar jiharsa su mallaki makamai don kare kansu daga hare-haren yan bindiga saboda jami'an tsaro kad
Ministan Sadarwa da tattalin arzikin zamani, Farfesa Isa Ibrahim Ali Pantami, ya zub da hawayen takaici kan abinda wasu matasa suka a farkon makon nan a Abuja.
Yan bindiga su na yin taron-dangi su yi lalata da mata da karfin tsiya a wasu kauyukan Zamfara. Sun fitini yankin Tsafe, su na kwanciya da matan mutane don dole
Abubuwa da dama sun faru a majalisar dattawa da majalisar wakilan tarayya a cikin wannan shekarar. Bayan shekara da shekaru ana kai-komo, an kawo dokar PIB.
Gwamnan Katsina ya bada shawara ga mutanensa su nemi makamai. Rt. Hon. Aminu Masari yace ba zai yiwu jama’a su zauna haka ba ana kawo masu hari ba su da bindiga
Labarai
Samu kari