Hukumar zabe ta GOSIEC a Gombe ta bayyana APC a matsayin wadda ta lashe kujerun shugabannin kananan hukumomi 24 da kujerun kansiloli 240 a zaben jihar.
Hukumar zabe ta GOSIEC a Gombe ta bayyana APC a matsayin wadda ta lashe kujerun shugabannin kananan hukumomi 24 da kujerun kansiloli 240 a zaben jihar.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Ambasada Habu Ibrahim Gwani, wani mazaunin jihar Gombe ne da ya gina wata makarantar firamare a wani kungurmin kauyen mai suna Agangaro da ba kowace irin mota.
Gusau, jihar Zamfara - Mutum 18 cikin 22 na mambobin majalisar dokokin jihar Zamfara sun amince da kudirin tsoge mataimakin gwamnan jihar, Mahdi Aliyu Gusau.
Lauyoyin tsohon kwamishanan ayyukan jihar Kano, Injiniya Muaz Magaji, sun bukaci kotu ta sassauta sharrudan karban belin da aka sanya masa saboda sunyi tsauri.
Wani dan kasuwa, Mr Uchenna Okolie, a ranar Alhamis, ya roki wata kotun kwastamare da ke zamanta Jikwoyi ta raba aurensa kan dalilin cewa surukarsa ta lalata ma
Abuja - An gurfanar da wani dan majalisar wakilan tarayya, Gabriel Saleh Zock, ranar Alhamis gaban kotu kan zargin hannu cikin almundahanar makudan miliyoyi 185
Hankula sun tashi a ranar Alhamis a yayin da wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba suka bindige yan sanda uku har lahira a shingensu a Enugu. Lamarin ya
Wasu 'yan fashi da makami sun farmaki motar kudi, sun hallaka 'yan sanda biyu yayin da suke kokarin barnata botar da ta taso daga wani bankin da ke kusa...
An ce ba ta da dangi da suka rage a raye a halin yanzu kuma makwabta ba su ganta ba tun watan Satumban 2019, kamar yadda Sky News ta rahoto a makon nan....
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayar da umarni hukunta wadanda suka samar tare da shigo da gurbataccen man fetur kasar nan har suka kai ga siyarwa da jama'a.
Labarai
Samu kari